28/03/2020
DA DUMI-DUMI
Daga Sani BelloBature
Shahararren dan kasuwar nan na jahar Kano wato Alh Abdulsamad Rabiu, ya bada tallafin naira biliyan daya 1bn domin gwamnatin Najeriya ta yaki cutar coronavirus.
Muna rokon Allah ya sanya alkhairi š¤²