22/03/2026
*Assalamu alaikum warahmatullah*
Saƙo na musamman daga Jamhuriyar Musulunci Ta Iran zuwa ga dukkan Musulman Najera da ma Duniya baki ɗaya.
Domin nuna goyon bayan ku ga Sabon Jagoran Juyin-juyahalin Musulunci, da kuma yin Allah-wadai da bara'a wa Yahudawa da kafiran Duniya, ku shiga wannan adresshi na yanargizo domin cika wannan fom da kuma aikawa zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lallai lokaci yayi da kukkanin musulman duniya za su yi mubaya'a ga Jagora Guda ɗaya.
https://liderislam.com/fr/with-iran-on-the-right-side-of-history-francais/