Étude d24H

Étude d24H Étude de24h/24

Où va t-elle le monde avec nous les diaspora Africains
01/05/2022

Où va t-elle le monde avec nous les diaspora Africains

‘Yan sanda a Afrika ta Kudu sun ce waani manomi farar fata ya harbe wata mata bakar fata da ya ce ya dauka dorinar ruwa ce.

Bayan musa yal su da nafisah abdoullahi inda ta ce uwayé na ayfuwal yara basa iya daukar nauyinsu su na ta yawo kan titi...
29/04/2022

Bayan musa yal su da nafisah abdoullahi inda ta ce uwayé na ayfuwal yara basa iya daukar nauyinsu su na ta yawo kan titina dan yin bara

Shahararran mawakin sarakuna Naziru Ahmad sarkin Waka yace daga Yanzu adinga yimun lakabi da dan almajiri

👍la fiabilité
26/04/2022

👍la fiabilité

Un travail de patience pour un résultat vraiment spectaculaire 🤎
Crédit : Jon Foreman ~ Sculpt The World

Un bon art élaborer par c jeune adulte
25/04/2022

Un bon art élaborer par c jeune adulte

Respects

Macha allahh🕋
24/04/2022

Macha allahh🕋

Masha Allah Sarkin waka zai gina masallaci na Million 50 ko sadaka wa mutum goma. A jiya ne dai Sarkin waka yayi wata wallafa wanda yake ne...

Mais eux quoi n'ont pas fait.il y a l'époque où il impose les musulmans a faire d'adorztion au bouddha non😭🕋
22/04/2022

Mais eux quoi n'ont pas fait.il y a l'époque où il impose les musulmans a faire d'adorztion au bouddha non😭🕋

China ta yi Allah-wadai da kona Qur'an da aka yi a Sweden

Karin bayani -- https://bbc.in/3Ey6Jdw

🤣🤝yayi kew qu'allah le tout puissant casse le mondain là
21/04/2022

🤣🤝yayi kew qu'allah le tout puissant casse le mondain là

Kamaru ta kulla yarjejeniyar aikin soji da kasar Rasha, kuma kamar yadda bayanai ke cewa, ministocin tsaron kasashen biyu ne s**a rattaba hannu kan yarjejeniyar kimanin kwanaki 8 da s**a gabata a bi…

😩😭🕋🕌 allah kayi da kanka dan girman ka
19/04/2022

😩😭🕋🕌 allah kayi da kanka dan girman ka

Dakarun sojin saman Isra'ila sun kai hare-hare a zirin Gaza, sa'o'i bayan wani harin roka da Falasdinawan s**a kai kan Isra'ila

😭😣wayyo Allah 🕋
19/04/2022

😭😣wayyo Allah 🕋

A ranar 17 ga watan Ramadana ne aka yi yakin Badar, shekara biyu bayan da Manzon Allah S.A.W ya yi hijira daga Makkah zuwa Madinah. Sahabban Annabi 14 ne s**a yi shahada a ranar. Ga sunayensu nan an rubuta a jikin wannan allon a inda aka yi yakin.

📸 Haramain Sharifain

😭😩lahaula wala'kuwata illah billah
17/04/2022

😭😩lahaula wala'kuwata illah billah

Iraƙi ta kira jakadanta na Sweden bayan ƙona AlKur’ani https://bbc.in/3M8cqRZ

Adresse

Sultanat
Zinder
BP7413

Téléphone

+22774133936

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Étude d24H publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'université

Envoyer un message à Étude d24H:

Partager