Al'ummar chinade Madara muyi kishin yankinmu Dan gyara gobenmu

  • Home
  • Nigeria
  • Azare
  • Al'ummar chinade Madara muyi kishin yankinmu Dan gyara gobenmu

Al'ummar chinade Madara muyi  kishin yankinmu Dan gyara gobenmu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al'ummar chinade Madara muyi kishin yankinmu Dan gyara gobenmu, College & University, Azare.

NA BUDE WANNAN GIDANNE DA AL'UMMAR CHINADE MADARA MASU KISHIN YANKINSU DA JAJIRCEWA DAN GANIN ANSAMU CIGABA A CIKIN AL'UMMAR YANKIMU BAKI DAYA ZANSO ABAMU HADIN KAI DAN MUYI YAKI WA COMMUNITY

Muna godiya
04/10/2022

Muna godiya

15/03/2022

Tabbas gyara shine siyasa mukula da kyau muyi kishin al'umma domin gobenmu

20/02/2022

Alhmdllh wanan page din mun budeshi domin hada kan jama'ar yankinmu chinade Madara Domin inganta cigaban community baki daya

20/02/2022

Dan Allah abamu hadin kai domin samun cigaban Al'ummar mu

20/02/2022

Tabbas Rayuwa gaba take amma community bai cika yin gaba ba sai inyasamu matasa masu aiki tukuru dan kawo cigaban ta hanyoyi mabambamta kamar siyasa da sauran wasu tsare tsare kai musamman ma tsaiwa da zuciya daya hadin kai shi zai bamu damar muyi abinda ya dace da yankinmu baki daya yanxu Rayuwa ta chanza karkana duba iya kanka kana tinawa da Al'ummar da zasu maye gurbin da kabari ko araye ko Kuma a mace dan suyi alfahari da samun jajirtaccen namiji mai kishin kansa da kuma Al'ummar yankinsa koda a siyasa ne bana zaben zai kasance karkashin kishin Gaskiya da cigaban Al'ummar yankinmu ne yin haka shi zai kawo mana ingancin yankinmu baki daya muyi hattara yan uwana mu shirya tsaf dan kwato hakkin yankinmu ahannu wadanda basu dace da rikonsa ba imma a gun yan siyasa ne ko yan kasuwa Alhmdllh daga naku Comr Auwalu Abdu Chinade

Address

Azare
CHINADEUNGUWARFAWARI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ummar chinade Madara muyi kishin yankinmu Dan gyara gobenmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Al'ummar chinade Madara muyi kishin yankinmu Dan gyara gobenmu:

Share