08/05/2025
Musabaqan Alqur'ani mai Girma yana ci gaba da gudana a karkashin jagoran cin shugaban Mu'assatu Maulana-Syd Aliyu bn Maulana Sheikh Tahir Usman Bauchi RTA Wanda ake Gudanar wa a Dakin taro na ''Sheikh Tahir Islamic Center Bauchi'' Karo na biyu 2nd 2024/2025.