Ibrahim Maazzam Kanawa Bichi

Ibrahim Maazzam Kanawa Bichi Politician

18/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sagir Ahmad Datti Takai, Labaran Muwadda, Alh Isa Ibrahim, Danbarno Zarewa, Mu'awiyya Idris Sharu, Abdullahi Idris Getso, Maitala Meleda, Idris Ibrahim Bagwai, Nura Ahmad, Sagir Halilu Katsina, Faisal Lawan, Aminu Atiku, Hussaini Mohammad Okah, Ashiru Bashir, Omar A Umar, Buhari Ahmed, Nuhu Digare, Gambo Taska Danmarke, Nasiru Abdulazeez, Abubakar M Nasiru, Usama Ibrahim Adamu Bichi, Haruna Amiru, Abubakar Usman, Nura Umar, Umar Yau, Itz King Yaseer, Idris Sani Garko, Alh Isah Sa'idu Dandushe, Mika IL Yahya, Nuhu Sani, Gambo Abdulkarim, Ur Sanda, Ali Ashaka, Saminu Muhammed, Surajo M Haruna, Abdullahi Jogana, Aliyu Sabiu Aliyu, Baffajo Bala, Mustapha Sule M Diarra, Aminu Husaini, Abdu Lkaim Idiris, Muhammad Sani, Ahmed Kwaro, Hassan Dayyabu, Sirajayau Yau, Dini Zaharsbbini, Yau Shehu, Surajo Aliyu Mustapha, Jamilu Saiduu, Murtala Umar Tsanyawa

Hon Hamza Sule maifata,Ubangiji Yatayaka Riko Dacigaba da Taimakon Alumma Bichi
24/09/2024

Hon Hamza Sule maifata,

Ubangiji Yatayaka Riko Dacigaba da Taimakon Alumma Bichi

18/02/2024

BICHI SAI MAIFATA

Lafiya lau zaka gama da duniya Baba, Insha Allah zakai nasara a kowanne yanayi, domin baka manta masoyi, burinka kullum alumma su amfana

18/02/2024

Matasan Karamar Hukumar Bichi Na Kwankwasiyya Kukara Hakuri Insha Allahu Hon, Hamza Maifata Idan Yazama Chairman Din Bichi Alumma Zakusan Kuna Cikin Gwamnati.

15/08/2023
10/05/2023

Wahalallu Banza

ko me wannan Yaron Yakeyin Tunani haka,     Allah yakara Rufa Mana Asiri Dai Dan Annabi Mahd S.a.w
08/11/2021

ko me wannan Yaron Yakeyin Tunani haka,
Allah yakara Rufa Mana Asiri Dai Dan Annabi Mahd S.a.w

HON AHMAD GARBA BICHI UBAN KOWANE ASIYASAR KARAMAR HUKUMAR BICHI.           PDP&APCAhmad Garba Bichi jagorane kuma ubane...
26/09/2021

HON AHMAD GARBA BICHI UBAN KOWANE ASIYASAR KARAMAR HUKUMAR BICHI.
PDP&APC

Ahmad Garba Bichi jagorane kuma ubane gakowane dan siyasa Nakaramar hukumar Bichi hargobe hargaban gobe.
idan Asiyasace Babu wani wanda yasamu dama yayi Amfani Da ita Akaramar hukumar Bichi kamar Ahmad Garba.
Misali.............
1.Tun yana MD
2.Minister
3.majalisar Tarayya
Babu yayi Abunda jagora yayi Yayi Ayyukan da talakawa suke Amfana Kuma yayi kokari wajen Gina rayuwar Alumma wannan jaha da karamar hukumar Bichi wadda yanzu Sune suke gina Alumma Bayan Babu Ahmad Garba Kuma tarishin Bichi Bazai manta Da Ayyukan Dayayiba Allah yataimaki Jagoran Karamar Hukumar Bichi dakano ta Arewa.

Ibrahim Ma´azzam Bichi.

Address

Bichi Kanawa Quaters
Bichi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Maazzam Kanawa Bichi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ibrahim Maazzam Kanawa Bichi:

Share