Sheaik nazifi alkarmawi

Sheaik nazifi alkarmawi Islamic knowledge

Hotunan gurin  Mauludin sheikh Ahmad tijjani kenan da ya gudana a niger state karkashin jagoranchin maulanmu sheikh Moha...
09/09/2023

Hotunan gurin Mauludin sheikh Ahmad tijjani kenan da ya gudana a niger state karkashin jagoranchin maulanmu sheikh Mohammed nazifi Alkarmawi

Yaune fah yan uwa....
02/09/2023

Yaune fah yan uwa....

GOBE NE INSHA ALLAH
01/09/2023

GOBE NE INSHA ALLAH

29/08/2023

Nasabar Shehu Ahmad Tijjani RTA zuwaga Annabi saw.

Shehu Ahmad Tijjani, Dan Muhammad, Dan Mukhtar Dan Ahmad Dan Muhammad, Dan Salim Dan Abil Ayid Dan Salim Dan Ahmad Dan Ahmad Dan Aliyu Dan Abdullahi Dan Abbas Dan Idris Dan ishaqa Dan Zainul Abidin Dan Ahmad Dan Muhammad Dan Muhammad Wanda akecema Nafsuz zakiyya Dan Abdullahil kamil Dan Hasan musannah Dan Syd Hasan Dan Syd Fadima Diyar Annabi saw.

Wadannan sune Kakanin Shehu Tijjani RTA.

Allah yabamu Albarkar su.

Lokacin yazo ina masoya maulana sheikh Ahmad tijjani mufito muyi taro a madinatul karmawi
28/08/2023

Lokacin yazo ina masoya maulana sheikh Ahmad tijjani mufito muyi taro a madinatul karmawi

23/08/2023
Save the date
19/08/2023

Save the date

26/07/2023

Address

Madinatul Qarmawi
Dal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheaik nazifi alkarmawi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share