Abou haneeper

Abou haneeper Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abou haneeper, College & University, Damaturu, Damaturu.

13/08/2026

TIRƘASHI‎: "Kafin Zuwan Tinubu Kowace Rana Sai An Kashe Mutum 9 An Sace Mutane 15 A Jihar Katsina Amma Bayan Zuwan Tinubu Sai Da Aka Yi Wata 8 Ba A Sace Ko Mutum Ɗaya Ba", In Ji Darma

‎A cewar ministan gidaje, Injiniya Muttaƙa Rabe Darma, an samu gagarumin ci gaba sosai kan harkokin tsaro a gwamnatin Tinubu duba da yadda matsalolin kashe-kashe da garkuwa da mutane s**a kau, musamman a Jihar Katsina.

‎Dokin Ƙarfe TV ta jiyo Darma na bayyana hakan a tattaunawarsa ta kai tsaye da DCL, inda ya tabbatar da cewa hatta garuruwan da ada ba sa iya noma da fita sallar Asuba saboda matsalar tsaro yanzu komai ya daidaita duk da cewa matsalar ba wai ta kau gaba ɗaya ba ne.

‎Darma ya kuma jaddada aniyarsa ta ci gaba da tallata gwamnatin Tinubu a Arewa, domin a cewarsa rashin maganar ire-irensa masu muƙamai ita ta buɗe ƙofar da har ƴan adawa ke baƙanta musu gwamnati alhalin kuwa Tinubu shugaba ne na gari mai sauraron koken jama'a.

‎"Bayan marigayi tsohon shugaban ƙasa, Ƴar'adu'a, ba a taɓa shugaban ƙasa mai sauraro da darajanta mutane kamar Tinubu ba. Komai yawan maganar da ka zo masa da ita zai tsaya ya saurare ka, kuma har ka ja ya ja saboda nagarta irin tasa. Amma akwai shugban da in ka ja da shi gobe ba zai saurare ka ba". In ji Darma.

14/07/2026

Tsohon shugaban Najeriya na soji, Janar Yakubu Gowon ya ce marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Bahari ya yi wa kow adalci lokacin mulkin sa.

Gowon dake jawabu wajen addu'ar cika shekara guda da rasuwar Buhari, ya ce marigayin bai nuna banbanci ba ga kowane ɓangare ko shiyar Najeriya ba, kuma ya yi mulki ba tare da fifita arewacin ƙasar ba.

14/07/2026
💓💓💓
14/07/2026

💓💓💓

💖💖😭😭😭💖💖
03/07/2026

💖💖😭😭😭💖💖

18/05/2026
RABA GARDAMA
06/05/2026

RABA GARDAMA

12/12/2025

KAJI MAZA: Shugaban Ƙasar Burkina Faso ya ce daga yanzu ƴan ta'ãḍḍa na da zabi ɗaya cikin biyu ne kawai, muțuwa ko kuma su tșerē daga Burkina Faso, Cewar shugaba Ibrahim Traoré

Me zaku ce?

❌❌❌
24/09/2025

❌❌❌

Address

Damaturu
Damaturu

Telephone

+2348024120989

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abou haneeper posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Abou haneeper:

Shortcuts

Share