ماخاب من كان القرآن إمامه

ماخاب من كان القرآن إمامه This page can tall the people's the school of kanzulhuda will state take the student

Sanarwa!  Sanarwa!!  Sanarwa!!! Hukumar makaranta (kanzul huda littahfizil qur'anil karim) na sanarwa cewa An kusa rufe ...
17/11/2024

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Hukumar makaranta (kanzul huda littahfizil qur'anil karim) na sanarwa cewa An kusa rufe daukar dalibai.

15/08/2023

alhamdulillah muna farinciki gayyatar yan uwa musulmai zuwa wajen walimar saukar alqur'ani wanda za'a gabatar ranar (assabar)20/8/2023 musalin qarfe 9:00zuwa 12:30insha allah

20/07/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
anasanar al umma cewa nan da yan kwanaki akwai gagarumar walima da za'agabatar ta katmar al qur' ani da wasu dalibai da Allah ya azurtasu katmar littafinsa mai girma da za'a gudanar.

هذه عقىدة من تمسك بالكتب والسنة.ومن تمسك بها هداه الله ،ومن لم يتمسك بها فقد ضل.أعاذنا الله من الضلال
21/01/2023

هذه عقىدة من تمسك بالكتب والسنة.
ومن تمسك بها هداه الله ،ومن لم يتمسك بها فقد ضل.أعاذنا الله من الضلال

MALAMAN SUNNA
06/10/2022

MALAMAN SUNNA

قراءةالقرآن من أفضل الأجور في ما يأتي. وفقنالله في قراآتنا.
05/07/2022

قراءةالقرآن من أفضل الأجور في ما يأتي. وفقنالله في قراآتنا.

Komai yayi farko zaiyi karshe
04/07/2022

Komai yayi farko zaiyi karshe

04/07/2022

Address

Albarkawa Zango Takari
Gashua

Telephone

+2348039256362

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ماخاب من كان القرآن إمامه posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share