Darul Qurrah li-ibn Ahmad li tahfeez wad dirasatil islamiyya

Darul Qurrah li-ibn Ahmad li tahfeez wad dirasatil islamiyya الكاتب و السنة على منهج السلف الصالح

DARUL QURRAH OLD STUDENTS ASSOCIATION OF NIGERIA daqosanIna Mai fara wa da godiya ga mahalichi na Wanda ya daura mu akan...
09/05/2022

DARUL QURRAH OLD STUDENTS ASSOCIATION OF NIGERIA daqosan

Ina Mai fara wa da godiya ga mahalichi na Wanda ya daura mu akan wannan hanyar na taimaka ma wannan tafiya Mai albarka.
Hakika jiya a wurin walima da tabbatar da EXCO na wannan gida Naga hadu da wasu abubuwada da s**a burge ni wallahi Wanda ba abinda zance sai hamdan katheeran

Zan fara da gode wa maluman mu da s**a ba dama waanda muke tare dasu kamar irin su
Dr nur s Khalid
Mal saratu bnt Musa
Mal Aisha bnt sulaiman
Mal Fatima bnt Isa
Mal umma
Ummu rauda
Allah ya saka muku da aljannah

Ina Kara godiya ga EXCO s Dina a wannan tafiya waanda suke tare damu a Koda yaushe Allah ya albarkaci komai naku ya Kuma daukaka darajar ku

Godiya masu tarin yawa ga sauran dalibai waanda s**a bada gudumawa da karfi su wajan tabbatar da wannan taro Kuma Allah ya albarkaci komai naku ya Kuma daukaka darajar ku
Daga karshe Ina ma kowa fatan alkhairi da fatan kowa ya koma gidansu lpy qalau

Allah ya saka da alkhairi

Kuma Ina Kira ga dukkan EXCO akwai meeting da zamu gudanar ranan lahadi 15-05-22
Lokachi 04:30

Allah ya kaimu Rai da lfy

Sign: Umar saleh Husari
Chairman DARUL QURRAH OLD STUDENTS ASSOCIATION OF NIGERIA daqosan
08-05-22

DARUL QURRA LI-IBN AHMAD LITAHFEEZ WAD-DIRASATIL ISLAMIYYAAssalamualaikum bayan gaisuwa ta addini wannan makaranta Mai s...
06/01/2022

DARUL QURRA LI-IBN AHMAD LITAHFEEZ WAD-DIRASATIL ISLAMIYYA
Assalamualaikum bayan gaisuwa ta addini wannan makaranta Mai suna a sama tana sanar da al-umma da iyaye chewa xaa Fara siyar Da form na daukan sababbun dalibai waanda zasu shiga
1- islamiyya rauda nursery (1-6)
Ijss(1-2) iss(1-2)
2-tahfeezh na kowani mataki
Muna jira zaa Fara sayar da form din daga gobe jummaat 07-01-22 daga bisani zaa sanar da ranar rufewa
Domin Karin bayani a same mu addireshin mun dake
Kanfage street behind KADUNA south secretariat
Number waya
08133494026
08168865450

Muna maraba da zuwanku
Kuma fatan mu Gina dalibai waanda zasu taimaki addini

Ilimi shine gishirin zaman DUNIYA

Sanarwa daga hukumar makarantan darul Qurrah.
Pls kada a manta ayi mana like da comment Kuma ayi mana share
Mungode

DARUL QURRA LI IBN AHMAD LITAHFEEZ WAD-DIRASATIL ISLAMIYYAkanfage street behind KADUNA south secretariatAssalamualaikumW...
01/12/2021

DARUL QURRA LI IBN AHMAD LITAHFEEZ WAD-DIRASATIL ISLAMIYYA

kanfage street behind KADUNA south secretariat

Assalamualaikum
Wannan makaranta Mai suna a sama tana sanar da al-umma da iyaye chewa xaa Fara Karatu zango na uku (3term)
Rannan Saturday 04-12-21

Muna roqon Allah ya kaimu Rai da lapiya ya Kuma sa mu Fara a saa
Ameeeeeeeen 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Sanarwa daga hukumar makarantan darul Qurrah foundation.
Domin Karin bayani a Kira
08133494026
08168865450

ALLAH ya taimaka

Pls ayi like& comment Kuma ayi sharing
Mungode.

Address

Kanfage Street Behind KADUNA South Secretariat
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qurrah li-ibn Ahmad li tahfeez wad dirasatil islamiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Darul Qurrah li-ibn Ahmad li tahfeez wad dirasatil islamiyya:

Share