King Rufa

King Rufa Inamurna Da Ziyartar Shafina Nagode

11/05/2023

Fadi Abu daya☝ tak Wanda kudi💵baya siya😎

10/05/2023

NAYI ALKAWARIN SAI NA RUBUTA
💝S💚A💛W💘 Kaifa Kefa Kar Kabari Zuciyarka Ta Yaudareka Dan Uwa

30/03/2023

Bari muga wadanda axuminnan baya basu wahala
Ьυტаτυη៣ប លа аlкаіяі
ՄьԳпցіქi Аllah
λа ьіყа რапа sŭ😀

Allah sarki har kun tuna min da 1899 Lokacin da kakana🤨 yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu Bata lo...
28/03/2023

Allah sarki har kun tuna min da 1899 Lokacin da kakana🤨 yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu Bata lokacin su suna karanta Posting 😎 nawa Saboda da suna tunani Abunda zan fada yana da anfani😊🙄🙄

28/03/2023

Muna yara munata ganin manya sunata aure yanzu mun girma munata ganin yara sunata aure kai aure yane😎😎😎

27/03/2023

Atashi Kar a shagala
In an shagala za a makara
In anmakara za a shiga uku
In an shiga uku za a wahala 🥴😂🥴

26/03/2023

achikin sunayen allah (99)daya karu buta 1 dumin girman sa

24/03/2023

Nipah tunda aka kulle shaidanu😈😈😈har yau Banga budurwa taBa😚😚😚👫

24/03/2023

WAYYOH ALLAH NA 😴😴😴
Kai nifa guduwa xanyi wllh
Sai angama axumi zandawo
🚸🚸🚸🚵🚵🚵🚴🚴

Shinkokunsan Waye Rabagardama Kudaina Wahalarda kanku{Musa Mai sana,a ne} Rabagardama😜 inkunjihaushi kusaduka   ninayi 🏃...
17/03/2023

Shinkokunsan Waye Rabagardama Kudaina Wahalarda kanku{Musa Mai sana,a ne} Rabagardama😜 inkunjihaushi kusaduka ninayi 🏃🏃🏃🏃😜

08/03/2023



Address

A. A 42 Nss. Road Nss Kd
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when King Rufa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share