Kwankwasiyya Youth and Student Movement

Kwankwasiyya Youth and Student Movement IN THIS PAGE YOU CAN SEE WHY WE LOVE SEN, DR, RABI'U MUSA KWANKWASO. JOIN US FOR FEATURE AND TO ENJOY YOUR FREEDOM

A yau ne sabuwar gwamnatin tinubu uba sani da abba gida gida take da kwana daya a karagar mulki Allah ya taya su ruko ya...
30/05/2023

A yau ne sabuwar gwamnatin tinubu uba sani da abba gida gida take da kwana daya a karagar mulki Allah ya taya su ruko ya sanya su zama masu tausayin talakawan su

Da ikon Allah kasarmu za ta dauki saiti kome zai dai daita al-umma mu iya bakin mu addu'a manzon Allah ya umarce mu da m...
29/05/2023

Da ikon Allah kasarmu za ta dauki saiti kome zai dai daita al-umma mu iya bakin mu addu'a manzon Allah ya umarce mu da mu dinga yi ma shuwagabannin mu ba zagi ba.

Allah ya ba tinubu ikon yin adalci a kasar mu Allah kuma ya hada shi da abokanan aiki na gari
29/05/2023

Allah ya ba tinubu ikon yin adalci a kasar mu Allah kuma ya hada shi da abokanan aiki na gari

Kwanakin dai sun shude lokaci yayi gidan gwamnati gidan dani ka aikata mai kyau domin dole wataran kafita mutuwa tazo ka...
29/05/2023

Kwanakin dai sun shude lokaci yayi gidan gwamnati gidan dani ka aikata mai kyau domin dole wataran kafita mutuwa tazo ka sami abin da ka aikata

24/05/2023
20/05/2023

TAFIYAR KWANKWASIYYA AMANA TA HADA MU DA MUTANE DA DAMA YAN AMANA ALLAH YA KARA MANA SON JUNA DA RUKON AMANA.

11/05/2023

Allah ya jikan iyayan mu.
Duk Maison iyayan shi da rahama yace ameen

Address

Muchia
Kaduna
MANGWARORI

Telephone

+2348121213070

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Youth and Student Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Kwankwasiyya Youth and Student Movement:

Share