Usman Attumawi

Usman Attumawi INA DA YAKINI CEWA ZANYI SHAHADA A TAFARKIN AHLIL KISA 'I👳💖
ALLAH KACIKA MIN BURINA BIHAKKI FATIMAA WAA ABHIHAA💑

SQUATTING!  SQUATTING!!  SQUATTING!!!  WATA SABUWA: Wani Matashi A Jihar Ya ÆŠirkakawa Wata Tsaleliyar Budurwa Aljana Cik...
04/08/2025

SQUATTING! SQUATTING!! SQUATTING!!!
WATA SABUWA: Wani Matashi A Jihar Ya ÆŠirkakawa Wata Tsaleliyar Budurwa Aljana Ciki A Rashin Sani

Lamarin Ya Faru A Ƙauyen Kaɗaki Dake Ƙaramar Hukumar Giwa Jihar Kaduna, An Zargin Matashin Saurayin Aljanan Habib (Bota) Da Ɗirkakawa Aljanar Ciki.

Wani Abokin Bota Ya Bayyana Cewa Bota Ya Na ÆŠan Zagayawa Da Aljanar Ne Idan Zasuyi Fira Da Juna, Ya Kara Da Cewa : Wani Abokinsu Ke Taimaka Masu Da ÆŠakinsa Na Kwana, Inda Ake Zargin A Nan Ne Suke Yin Sha'anin.

Kawo Yanzu Matashin Da Ya ÆŠirkakawa Aljanar Cik1 Habib (Bota) Na Kwance Cikin Mawuyacin Hali, Sakamakon Cafkesa Da Aljanar Tayi, Kuma Take Bayyana Tabbacin Sai Ta Ga Bayansa, ko Kuma Ya Aure Ta Ya Samu Zaman Lafiya.

A Cewar Aljanar Mai Suna Mero : An Samu Shigar Juna Biyu Sakamakon Irin Yadda S**ayi Musayar Turmi Da Taɓarya Tsakanin Su, Kamar Yadda Take Bayyana Haka A Jikin Saurayin Nata.
Kuyi following din Usman Attumawi domin sanin yadda ta kasan ce agaba

Sayyid (H)  💜💜
04/08/2025

Sayyid (H) 💜💜

Daga Hanyar Karbala:Maukibin Jagora Sayyid Zakzaky (H).Yadda Masu Hidimtawa Al'amarin Imam Hussain (A.S) a Maukibin Su j...
04/08/2025

Daga Hanyar Karbala:

Maukibin Jagora Sayyid Zakzaky (H).

Yadda Masu Hidimtawa Al'amarin Imam Hussain (A.S) a Maukibin Su jagora (H) S**a Fara gabatar da Hidima ga Masu Tattakin Arba'een na Imam Hussain (A.S) Akan Hanyar Shigowa Karbala Amudi na 1117..


.

_Iraq Media Forum.
04_August_2025.

kalifofina 12 inji fiyayyan halitta sallallahu alaihi wasallamAllah dandarajarsu kaazurtani da shahadaMaman Yan Biyu
01/08/2025

kalifofina 12 inji fiyayyan halitta
sallallahu alaihi wasallam

Allah dandarajarsu kaazurtani da shahada
Maman Yan Biyu

Tallahna (my advertisement)
29/07/2025

Tallahna (my advertisement)

    Yan Uwana Mufarka
26/07/2025



Yan Uwana Mufarka

KIRANYE
23/07/2025

KIRANYE

Kunji wannan kasidar KO kunyii banyan ji
23/07/2025

Kunji wannan kasidar KO kunyii banyan ji

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Attumawi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share