30/08/2026
Muna farin cikin gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Abdulkadir Tijjani Dan bala (Abba)
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya, Allah ya kawo zuri'a mai albarka.