Fud-Arabic-Tv

Fud-Arabic-Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fud-Arabic-Tv, College & University, Kano.

04/08/2025

Presentation in Arabic language

09/06/2025
07/06/2025

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun

Mun samu labarin rasuwar Hajiya Hauwa Ahmad ƴar asalin Zariya, Kaduna.

Hajiyar ta gamu da ajalinta ne a jiya yayin da take kan hanyar zuwa jifa a Mina.

Mun rokon Allah ya mata rahama ya sa aljanna ce makomarta!

22/04/2025

SANARWA

AN KUSAN RUFE SIYAR DA FOM DIN NEMAN TALLAFIN KARATU A JIHAR KATSINA NA SHEKARAR 2024/2025

A na sanar da jama'a cewa siyar da fom din neman tallafin karatu na Jihar Katsina na shekarar karatun 2024/2025, wanda aka fara a baya, na dab da zuwa karshe.

Dukkan ‘yan asalin Jihar Katsina da ke karatu a cibiyoyin ilimi na gaba da sakandare a sassa daban-daban na Najeriya, ana shawartar su da su gaggauta cike fom din kafin lokaci ya kure.

Za a iya samun fom din ta hanyar shafin yanar gizo na hukumar: www.ktssb.org.ng

Bayan an kammala cike fom din a yanar gizo, dole ne a buga fom din sannan a hada da wadannan takardu kamar haka:

- Takardar karbar shiga makaranta (Admission Letter)
- Rasidin rajista ko Remita Payment
- Sakamakon jarrabawar SSCE
- Takardar kammala firamare
- Takardar shaidar asalin dan jihar (Certificate of Indigene)
- Takardar haihuwa (Birth Certificate)

Wadannan takardu su ne sharuddan da za a buƙata yayin ganawar tantance cancantar samun tallafin karatun da hukumar za ta gudanar a makarantun gaba da sakandare daban-daban a fadin Najeriya.

Salisu Lawal Kerau
Jami’in Hulda da Jama’a
Don: Sakataren Zartarwa

🌟 برنامج "اصنع من أجل التغيير" الناجح 🌟الحمد لله! لقد كان يوم أمس ناجحًا بكل المقاييس، متجاوزًا كل التوقعات، وجامعًا لأش...
18/04/2025

🌟 برنامج "اصنع من أجل التغيير" الناجح 🌟

الحمد لله! لقد كان يوم أمس ناجحًا بكل المقاييس، متجاوزًا كل التوقعات، وجامعًا لأشخاص يتشاركون الرؤية ذاتها نحو مستقبل أفضل. وبصفتي المنسق العام ومقدم الحفل، أشعر بسعادة غامرة بنجاح البرنامج بشكل عام.

لقد لامس موضوع البرنامج "اصنع من أجل التغيير" القلوب بعمق، مسلطًا الضوء على قوة صناعة المحتوى في مجال المناصرة وإحداث الأثر الإيجابي في المجتمع. وكانت جلساتنا المتميزة، بقيادة كل من:

- Musa Abdullahi Sufi
- Salahuddeen Muhammad
- Deeni Shadi
- Sabeh Yasir
- Ya'u Nuhu

ذات جودة عالمية، حيث أطلقوا نقاشات ثرية وأفكارًا ملهمة. شكر خاص لشركائنا ومساهمينا الكرام الذين جعلوا هذا البرنامج ممكنًا:

- AsbdataOfficial
- Abubakar Shehu Barde
- Mustapha Ilyasu Jahun
-مشروع تمكين النشطاء وصناع التغيير في نيجيريا PACE NG
- Ahmad Abubakar وغيرهم الكثير

لقد كانت مساهماتهم وتعاونهم لا تُقدّر بثمن، ونحن ممتنون لثقتهم وشراكتهم. ونحن نتطلع بالفعل إلى مبادرات قادمة، إن شاء الله!

💚 شكرًا لكل من ساهم في إنجاح هذا الحدث، ولنواصل معًا خلق التغيير الإيجابي!

18/04/2025

Wasu ’yan ta’addan da ake zargin suna da alaƙa da ISWAP sun tayar da wata na’ura mai fashewa a kan gadar Mandafuma da ke kan hanyar Biu zuwa Damboa

16/04/2025

أرسينال سجلت هدفا آخر في مرمى ريال مدريدا،

أرسينال1:2ريال مدريدا

16/04/2025

عاجل:
هدف متساوي بين فريق أرسينال و فريق ريال مدريدا، نحن في انتظار نهاية المبارات

16/04/2025

هالا مدريد

Address

Kano

Telephone

+2348162168598

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fud-Arabic-Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Fud-Arabic-Tv:

Share