Alfajr College of Education, Kano, Nigeria

Alfajr College of Education, Kano, Nigeria Alfajr College of Education
N.C.E.
(1)

Programmes: Arts & Social Science | Science | Languages | Vocational & Technical | Early Childhood & Primary Education
Training future teachers with excellence & character
Kano, Nigeria

24/04/2026

Karatun Safiyya a wurin Musabaqar Rabiɗa da ta gudana a anan Kano.

Muna sa ran cewa zata samu lamba ta daya duba da yadda ta gudanar da karatu mai tsafta in aka kwatanta da sauran abokan takarar tata.

Wannan dai hasashe ne muke yi, da kuma fatan tamu ta samu nasara.

#

A yau 23, April, ɗaya daga cikin ɗaliban mu na shekarar ƙarshe ajin "Tamteen" wato SAFIYYA AMINU MAI NASARA, ta gabatar ...
23/04/2026

A yau 23, April, ɗaya daga cikin ɗaliban mu na shekarar ƙarshe ajin "Tamteen" wato SAFIYYA AMINU MAI NASARA, ta gabatar da karatunta a musabaqar "Rabiɗah dake gudana anan Kano.

Muna addu'ar Allah ya bata nasarar samun lamba ta daya insha Allah, kuma ga yadda muka ga karatun Safiyya lallai muna sa ran ita zata samu lamba ta daya insha Allah.

Anjima zamh saka muku karatun ta data gabatar.

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 10

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 9

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 8

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 7

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 6

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 5

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 4

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 3

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 2

22/04/2026

Yadda ake gudanar da jarrabawar CA ga daliban tafseer yan shekarar farko.

Aiki a aikace. Part 1

Address

GWARZO Road, NO, 1147 , TUDUN YOLA, SATELLITE TOWN, KABUGA
Kano
0000

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfajr College of Education, Kano, Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Alfajr College of Education, Kano, Nigeria:

Share