Duniya Makaranta

Duniya Makaranta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya Makaranta, College & University, Tarauni, Kano.

21/04/2024

Pogba Muslim Footballer

09/04/2023

Lallai Annabinmu Annabin Allah ne
Ku saurari Malam Kabir Muhammad Gombe

06/04/2023

Kuyawaita istigfaari da salatin annabi muhammad (ﷺ)
Tabbas zaku rabauta🥰😍

04/04/2023

Saidai su mata sunada wayo ba yarda maza suke kallonsu suke bah nasu nawayone

14/03/2023

Idan Akwai kwadayi toh wlh akwai walaqanchi

Kabilar da suke shan fitsarin saniya kuma suyi wanka dashi.Kabilar Mundari dake Juba can arewacin sudan suke wanka ko ku...
05/09/2022

Kabilar da suke shan fitsarin saniya kuma suyi wanka dashi.

Kabilar Mundari dake Juba can arewacin sudan suke wanka ko kuma su sha fitsarin saniya a matsayin magani wasu kuma suna amfani dashi wajen wanke gashin kansu domin ya kara kyau.

A sauran kasashe kamar Nigeria su mutane suna amfani da kashin shanu da kuma fitsarin su a matsayin taki a gonakin su.

Amma su kabilar Mundari suna matukar girmama fitsarin saniya domin kuwa har wanka suke dashi ko kuma su wanke kansu dashi domin a cewarsu yana maganin cututtuka.

Dan haka koda yaushe idanun mutane yana kan saniyoyin dake garin daga sunga sun fara fitsari zasu zo suna tara suna wanke fuskarsu dashi kuma suna sha

Duniya.

MUSLIMS POPULATION1⃣INDIA 49%2⃣Albania 75%3⃣Algeria 99%4⃣Angola 25%5⃣Argentina 2%6⃣Australia 2.09%7⃣Azerbaijan 93%8⃣Bahr...
04/09/2022

MUSLIMS POPULATION
1⃣INDIA 49%
2⃣Albania 75%
3⃣Algeria 99%
4⃣Angola 25%
5⃣Argentina 2%
6⃣Australia 2.09%
7⃣Azerbaijan 93%
8⃣Bahrin 100%
9⃣Bangladesh 85%
🔟Bhutan 5%
1⃣1⃣Brazil 0.6%
1⃣2⃣Burma 10%
1⃣3⃣Canada 1.48%
1⃣4⃣Cntral africn rpblc 55%
1⃣5⃣China 11%
1⃣6⃣Egypt 94%
1⃣7⃣Ethopia 65%
1⃣8⃣Fiji 11%
1⃣9⃣France 7%
2⃣0⃣Georgia 11%
2⃣1⃣Germeny 3.4%
2⃣2⃣Greece 1.5%
2⃣3⃣Guinea 95%
2⃣4⃣Guyana 15%
2⃣5⃣Hongkong 1%
2⃣6⃣AFGHANISTAN'S %
2⃣7⃣Indonesia 95%
2⃣8⃣Iran 99%
2⃣9⃣Iraq 97%
3⃣0⃣Isreal 14%
3⃣1⃣Italy 1%
3⃣2⃣Japan 1%
3⃣3⃣Jordan 95%
3⃣4⃣Kenya 30%
3⃣5⃣Kuwait 89%
3⃣6⃣Lebanon 70%
3⃣7⃣Libya 100%
3⃣8⃣Maldives 100%
3⃣9⃣Malasiya 52%
4⃣0⃣Mauritius 19.5%
4⃣1⃣Mayotte 99%
4⃣2⃣Nigeria 75%
4⃣3⃣Oman 100%
4⃣4⃣Pakistan 97%
4⃣5⃣Phillipines 14%
4⃣6⃣Qatar 100%
4⃣7⃣Romania 20%
4⃣8⃣Russia 18%
4⃣9⃣Saudi arab 100%
5⃣0⃣Singapore 17%
5⃣1⃣Somalia 100%
5⃣2⃣Sri lanka 9%
5⃣3⃣Sudan 85%
5⃣4⃣Syria 90%
5⃣5⃣Tazakistan 85%
5⃣6⃣Tanzania 65%
5⃣7⃣Thiland 14%
5⃣8⃣Tunisia 98%
5⃣9⃣Turkey 99.8%
6⃣0⃣UAE 96%
6⃣1⃣UK 2.5%
6⃣2⃣USA 3.75%
6⃣3⃣Uzbekistan 88%
Where the Prophets originated
☑️Adam(A.S) - Sri Lanka
☑️Nooh(A.S) - Jordan
☑️Shoaib(A.S) - Syria
☑️Saleh(A.S) - Lebanon
☑️Ibrahim(A.S) - Palestine and died in iraq
☑️Ismail(A.S) - Saudi Arabia
☑️Yakoob(A.S) - Palestine
☑️Yahya(A.S) palestine
☑️Zakariya (A.S) palestine
☑️Ishaq(A.S) - Palestine
☑️Yusuf(A.S) - Palestine
☑️Looth(A.S) - Iraq
☑️Ayub(A.S) - Jordan
☑️Hood(A.S) - Yamen
☑️Nabi-Muhammad S.A.W) - ☑️Saudi Arabia
Ages of Prophets
♥️Adam(A.S) - 1000 Yrs
♥️Nooh(A.S) - 950 Yrs
♥️Shoaib(A.S) - 882 Yrs
♥️Saleh(A.S) - 586 Yrs
♥️Zakariyya(A.S) - 207 Yrs
♥️Ibrahim(A.S) - 195 Yrs
♥️Sulaymaan(A.S) - 150 Yrs
♥️Ismail(A.S) - 137 Yrs
♥️Yakoob(A.S) - 129 Yrs
♥️Musa(A.S) - 125 Yrs
♥️Ishaq(A.S) - 120 Yrs
♥️Haroon(A.S) - 119 Yrs
♥️Yusuf(A.S) - 110 Yrs
♥️NABI MUHAMMAD(S.A.W) - 63 Yrs
[Plz don't keep it in your inbox, share the knowledge.!!]
May Allāh (Sub-haanahu wata'aala) guide Islands

Addinin Musulunci Shehu Usman Dan Fodiyo Ya Yada Ba Kabilanci Ba, Daga Imam Murtadha Gusau-----------------------------Y...
03/09/2022

Addinin Musulunci Shehu Usman Dan Fodiyo Ya Yada Ba Kabilanci Ba, Daga Imam Murtadha Gusau
-----------------------------

Ya ku 'yan uwana! Shi dai Shehu Usman Danfodiyo wani hamshakin malamin addinin Musulunci ne, kuma mutum ne mai tsoron Allah, masanin addini, wanda ya sake jadadda addinin Musulunci a cikin karni na goma sha tara a kasar Hausa da kewaye; ya kafa daular Musulunci mai fadi, mai karfi da kuma tasiri. Yayi da’awa ta hanyar wa’azi, karantarwa da kuma rubuce-rubucen littafai da wakoki a cikin harshen Fulatanci, da'awar da ta haifar da samun mabiya masu dimbin yawa daga sassa daban-daban na garuruwa masu yawa a kasar Hausa, wanda kuma ya haifar da gwabza yake-yake tsakaninsa da wasu sarakuna da s**a yake shi, har ta kai ga ya kafa Daular Musulunci.

03/09/2022
02/09/2022

sun Mallam anyi dage 😂

Address

Tarauni
Kano

Telephone

+2348080337094

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya Makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Duniya Makaranta:

Share