Ibrahim's legacy

Ibrahim's legacy Do it now, sometimes later became never.

1. You wear abaya and hijāb but with perfume and makeup. ( a leaking bucket )2. You're following the Sunnah and have a b...
03/11/2023

1. You wear abaya and hijāb but with perfume and makeup. ( a leaking bucket )

2. You're following the Sunnah and have a beard but you don't lower your gaze. (A leaking bucket)

3. You pray all of your prayers on time but you have no khushū at all. (A leaking bucket)

4. You're very kind to people and speak with them gently but with your family you're always harsh. (A leaking bucket)

5. You honour and treat your guests well but when they leave, you gossip about them and talk about their flaws. (A leaking bucket)

6. You give alot of sadaqah to the poor but you humiliate them and hurt them. (A leaking bucket)

7. You stand up for tahajjud at night, fast and reads Qur'ān everyday but you cut your family ties. (A leaking bucket)

8. You fast and have sabr for the pangs of hunger and thirst but you swear, insult, curse. (A leaking bucket)

9. You help others but you're doing it to gain something from them and not doing those acts of kindness for the sake of Allāh's Glory. (A leaking bucket)

10. You post reminders and have thousands of followers on facebook and instagram but you're doing it for the fame, not to please Allaah. (A leaking bucket)

Do not gather all your good deeds in a leaking bucket.
You struggle to fill it whilst it easily runs out through the leaking holes!

May Allaāh ﷻ make us do all of good actions for pleasing HIM alone and may HE be pleased with us always.
Allāhumma Aāmīn!

Jumma Mubarak 🕌🤝

28/07/2023
Interpreneur ship 4th week. Cookies 🍪 making and Bread. 🍞Measuring stage, processing stage and baking stage.
07/12/2022

Interpreneur ship 4th week.

Cookies 🍪 making and Bread. 🍞
Measuring stage, processing stage and baking stage.

26/08/2022

Assalamu alaikum Jama'a barkan mu da wannan lokaci k**ar Kullum yau ma munzo muku da sabon update
YADDA ZAKA AJIYE DUKKAN ABUBUWAN KAN MEMORY DA BAKA SON KA RASA SU

Wata dama ce da zaka iya ajiye abubuwa masu muhimmanci da bakaso ka gogesu, misali wayarka ta cika tayi full da videos da hotuna har wayar tana maka notification message akan ka rage space na wayar, ko zaka tura wani abu bazai shiga ba sai ka goge wani abu, to ga wata hanya da nake tunanin zata taimaka sosai musamman masu wayoyi masu ƙaramin ma'aji (memory).

Wata Application ce da ake saukewa a waya ita aikinta shine ta adana maka hotunanka da videos da Documents ɗinka, misali; idan wayarka babu space kuma kanaso katura wani abu mai muhimmanci gashi wayar taka ta cika da firms da wasu abubuwan, to anan abinda zakayi shine; zakayi copy na firms ɗin ka tura su zuwa wannan Application mai suna "Terabox" bayan sun shiga sai ka dawo kan wayarka ka goge su, shikenan zakaga wayarka ta samu Enough space.
Shi wannan Application ɗin na "Terabox" yana da a ƙalla 1000GB a cikinsa wanda kawai space ne aka baka da zaka dinga ajiye abubuwan ka acikin sa.

Zaka iya zuwa kai tsaye "PlayStore" ka rubuta "Terabox" zaka ganshi sai ka sauke shi, zaka buɗe shi wurin saka Email ɗinka, shikenan.
Yana amfani da Cloud ta yadda ko karasa wayar zaka iya Backup na abubuwan da kayi losing kuma ka dawo su.
Ka shiga wannan link domin sauke app din 👇👇👇
http://www.terabox.com/wap/activity/recipient?code=2_4401329593638
Ina fatan Allah yasa ya zama mai amfani gareku 🙏
MU SAN SIRRIN ANDROID

14/08/2022

YADDA ZAKA SAMU SAMA DA #10,000 TA CHIPPER CASH
Assalamu alaikum Jama'a barkan mu da wannan lokaci k**ar yadda muka Saba kawo muku update to yau ma munzo muku da sabon update
Shin ka taba samun kudi ta Dalilin wayar ka ta Android ?😄 In amsar itace aa to tabbas an bar ka a baya 😁
Kamar yadda kuka sani yanzu Muna zamani ne Wanda da wayar ka ta Android zaka ke samun kudi kana zaman ka 🤳 ba tare da Bata lokaci ba ku biyo mu a wannan post din ka karanta daga farko har karshe duk da wassu basa son karatu me tsayi

Don Allah ka tsaya ka karanta bayanin nan yadda yake, ka fahimta sosai kafin ka fara aiwatar wa.
Shi wannan CHIPPER CASH APP de k**ar yadda wassu s**a sani ba sabon Wallet Bank app bane Yana nan k**ar Microfinance Bank ne shima Wanda sun jima suna running a Nigeria sunyi offering referral program a baya sun Bada #500, #600 to yanzu #1000 suke bayarwa ga duk Wanda yayi register dasu 😄
Da farko abunda zaka yi shine ka tabbatar wayarka tana bude Google Play Store, idan tana budewa sai ka danna wannan link dinda ke kasa gashi :-

👇
https://chipper.cash/invite/FQAHJ

Bayan ka danna kai tsaye zai kaika zuwa Google Play store dinka, bayan ya bude zai nuna maka wani application mai suna "CHIPPER CASH" Sai kayi download ɗinsa.

Bayan kayi download ɗinsa sai ka bude shi, zaka ga inda aka sa "CREATE A FREE ACCOUNT" a kula akwai email da Kuma phone number to se a Zabi phone number ayi creat dashi sai ka danna shi, zasu ce maka kasa "lambar Waya" sai kasa nan take zasu tura maka da sakon wasu numbobi guda 6, sai kayi copy'n su kasa zaka ga ya wuce mataki na gaba.

Zasu ce kasa

First Name:
Da
Last Name:

Amma ka tabbata first name da last Name dinda zaka sanya yazo dai-dai dana jikin BVN dinka idan ba haka ba to kayi aikin banza, domin akwai inda za'a bukaci dakasa BVN.

Mataki na gaba zasu ce kasa ranar haihuwarka "Date Of Birth" shima ka tabbata ka sanyashi dai-dai dana jikin BVN dinka idan ya saba to ba zai yi ba koka gama registered.

A mataki na gaba zasu ce ka zabi "Category" sai ka zaɓi "MY BUSINESS" ka danna next zai wuce da kai mataki na gaba, zasu ce kasa sunan garin ka, kawai sai kasa sunan jahar ka, Kano ko Kaduna, ko Katsina, zaka ga suna yen wurare daban daban ya bayyana sai ka zabi ɗaya wadanda yayi k**a ko yayi daidai da Garinku.

Da zaran ka danna zaka ga sun nuna maka Postal Code na inda ka zaba, idan ba na Garinku bane sai ka goge kasa na garin ku, zaka iya barin shi a haka domin ba dole ne sai ka sanya dai-dai ba.

Mataki na gaba Zasu ce ka zaɓi Kasar ka "Nationality" Sai ka zabi Nigeria, Sai Jahar ka, sai ka danna "Next" zasu ce ka saka "PIN" guda 4 numbobin sirri, sai ka sanya wadanda baza ka manta ba, idan kasa da farko zasu bace, sai ka sake maimaita su zasu ce maka setin pin dinka yayi.

Da zaran ka gama zasu ce maka Kadan jira suna kan samar da account dinka, idan yayi zaka ga ya bude.

Ka duba ka zakaga inda akasa ''Earn'' saika shiga, sannan sannan ka sake shiga inda aka sanya''Enter referral code'' bayan ka shiga sai ka sa wannan code din.

👇
FQAHJ

Sannan ka Danna ''Enter'' shikenan sai ka koma Home.

YANZU SAURA YIN VERIFY

ka duba sama bangaren hannun ka na dama zakaga profile saika shiga sannan kayi can kasa, zakaga wani waje da akasa ''Verify your Account'' sai ka shiga sannan kasa BVN dinka sannan ka Danna ''Next'' zai kawoka inda zaka dauki hoton fuskarka.

Bayan ka gama verify successful, to sai ka dan jira suyi verified.

Bayan sun gama yin verified, sannan ka sake dubawa profile dinka zasu baka account number sai kayi transaction na N1000 zuwa chipper cash account din sannan ka cire abinka.
In Kuma baka da #1000 ka shiga group namu zamu tura Maka don ka samu #1000 se ka dawo mana da abun mu duk da akwai macuta Wanda basa dawo dashi 🤦‍♂️ se aji tsoron Allah a dawo dashi please
Sake komawa Home sannan ka ka duba kasa bangaren hannunka na dama zakaga inda aka rubuta "Card" sai ka shiga sannan ka danna "Freeze Card" anan take zasu baka Card Number

Bayan ka gama sai ka jira nan da 24hrs zasu baka Welcome Bonus din ₦1,000, amma dole sai kayi funding din ₦1,000 tukun zasu baka Welcome Bonus.
Sannan duk ko wane mutum 1 da kayi invite yayi register ta kasan ka zasu baka #1000 Shima su bashi #1000 kaga ta haka ne zaka Tara sama da #10,000 a Rana
Yadda zaka samu referral code naka shine ka shiga inda aka rubuta EARN zaka ga SHARE YOUR REFERRAL CODE se ka shiga kayi sharing nashi a Whatsapp ko a friends naka suma suyi register ka duba a karshen link din akwai wassu code guda 5 an rubuta su da manyan harrufa to sune referral code naka
Allah yasa an gane

NOTE: kasani idan bakayi amfani wannan referral code din ba >>FQAHJ>> to ba zasu baka Welcome Bonus ba.

Domin Karin bayani se ka shiga wannan group din 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/LqM2SkoD7CjHKvV1578KnX

Mun gode
✍🏻MU SAN SIRRIN ANDROID

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim's legacy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ibrahim's legacy:

Share