17/09/2026
Yau Bayan Magrib Insha Allah Akwai karatun Littafin:
ุนูุงุฆู ุงูุทูุจ
AWA'IQUT TALAB
Na Ash-Shaikh Abdussalam Bn Barjis ฤlu Abdilkarฤซm (Rahimahullah)
Wanda Zai Gabatar:
Muhammad Sani Bin Al-Mansoor
GURI:
RANO, Markazul Imami Muhammad Bn Abdilwahhab Chakwaya
Allah ya bada ikon zuwa