ALIYU GARBA MUSA GWRZO

  • Home
  • ALIYU GARBA MUSA GWRZO

ALIYU GARBA MUSA GWRZO ALMIGHTY ALLAH GUIDES US TO THE RIGHT PATH THROUGH EDUUCATIONAL WAY

29/04/2022

WATA SABUWA: Allah sarki Mallam Nazifi, bayan Sallah ko ka shirya ko baka shirya ba sai ka fito anyi auren nan. Jama'a ga wata ta Kai Nazifi kotun koli.

- Abba Gwale

26/02/2022

TIRƘASHI: Kun san irin illar da ke tattare da zagin tutar Najeriya kuwa?

Duk wanda ya zagi tutar Najeriya, ko ya wulakanta ta, zai shafe shekaru 5 a gidan maza tare da biyan diyya da kuma horo mai tsanani, bisa tanadin kundin tsarin mulkin ƙasar.

Shin ka taba zagin tutar Najeriya?

~ Jaridar Arewa

02/08/2021

ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HAL

Allah ya tsinewa Sahara reporters
27/07/2021

Allah ya tsinewa Sahara reporters

Subhanallahi ! Subhanallahi !! Subhanallahi !!!

Jaridar Sahara Reporters ta yi batanci ga manzon Allah (SAW) ta hanyar kamanta Sunday Igboh da Annabi, wa'iyazubillshi.

Duk masoyin Manzon Allah yayi mana sharing domin al'ummar manzon Allah su gani sannan kowa yayi tsinuwa ga jaridar.

Share & Like our page

29/09/2020

Interchangeble

ASSALAMU ALAIKUMina maku fatan alkhairi,da jumu'at mubarak,naku ALIYU GARBA MUSA GWARZO
03/11/2017

ASSALAMU ALAIKUM
ina maku fatan alkhairi,da jumu'at mubarak,
naku ALIYU GARBA MUSA GWARZO

Address


Telephone

+2347035877840

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALIYU GARBA MUSA GWRZO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to ALIYU GARBA MUSA GWRZO:

  • Want your university to be the top-listed University?

Share