04/01/2024
Yattaunawar shuwagabannin dalibai kenan da comm if tranport na kano tare da SSA transportation na gwamna kan samar da hanyoyin ragewa dalibai radadin tsadar rayuwa inda akasamu sahalewar gyaran mototin diban dalivai daga sama har kasa dalivai na godiya me girma gwamna AKY