Abdulbasid alkanawy yaron sunnah

Abdulbasid alkanawy yaron sunnah Sunnah sak๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
Bidi'a sam

โ€ข๐Ÿ’ฅ โ€ขLimamin Jaddada Tauheedi Na Africa allah yakarawa malam lapiya ameenโ€ข๐Ÿ’ž
02/02/2024

โ€ข๐Ÿ’ฅ
โ€ขLimamin Jaddada Tauheedi Na Africa allah yakarawa malam lapiya ameen
โ€ข๐Ÿ’ž

25/12/2023

Ka taษ“a ji a GRA ana Wazifa?

Yo ita kanta wazifar ai talauci tasa sukeyi bawai don lada ba

๐Ÿ‘๐Ÿ’˜๐Ÿ‘Œ๐Ÿ’˜๐Ÿ‘๐Ÿ’˜
04/12/2023

๐Ÿ‘๐Ÿ’˜๐Ÿ‘Œ๐Ÿ’˜๐Ÿ‘๐Ÿ’˜

22/11/2023

Allah ya taimaki malam๐Ÿ™๐Ÿ™

FOLLOW
19/11/2023

FOLLOW

19/11/2023
โ€œShi Makirci ba ya cin kowa sai Ubangidansa, shi yasa duk inda za kai wa wani makirci to ka sani ฦ™arshensa a kanka zai f...
18/11/2023

โ€œShi Makirci ba ya cin kowa sai Ubangidansa, shi yasa duk inda za kai wa wani makirci to ka sani ฦ™arshensa a kanka zai faษ—i, ko kan iyalinka ko ษ—anka ko abin da yayi k**a da haka, amma sunnah ce na ALLAH, shi Makirci sai ya cinye ubangidansa da yayi shi.โ€

~ Professor Isa Ali Pantami (Hafizahullah)

18/11/2023

โ€œDuk Maฦ™abartan nan da kake Jin ana cewa ya cika, babu wani mutum ษ—aya da ya taษ“a bankwana da mutanen unguwarsu ya je ya kwanta, kowa kawai ya ganshi ne kwatsam, kai ma wallahi haka zaka samu kanka a wajen.โ€
-Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)


https://t.me/Guruntumfans/207





18/11/2023

โ—Ayi karatu cikin sauki kagane kuma a nishadantar dakai sai baban mu Fadilatul Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun.

โ—Allah yakarawa malam lafiya.

โ—Barka Da Safiya Sheikh๐Ÿฅฐโฃ๏ธ

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulbasid alkanawy yaron sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Abdulbasid alkanawy yaron sunnah:

Share