Muftahu d dahiru

Muftahu d dahiru Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muftahu d dahiru, College & University, Rogo local government rinji kasuwar tuka, Kano.

17/12/2025

Masha allah

ALHAMDULILAH : Kayan Abinci Sunfara Saukowa.Yau Tsohuwar Masara a kasuwar Gundumar Pambegua Ana sayar da Ita akan naira ...
16/08/2023

ALHAMDULILAH : Kayan Abinci Sunfara Saukowa.

Yau Tsohuwar Masara a kasuwar Gundumar Pambegua Ana sayar da Ita akan naira Dubu talatin da biyar/shida 35/36 thousand naira

Sabuwar Masara naira Dubu Ashirin da Takwas/Tara
Allah ya h**e wa kowani magidanci abin da zaici da iyalansa

Ahmad
Copyed ✍️.

Allah muna rokonka...Kabamu budi da halin da zamu iya taimakon Iyayen mu...Allah kasa mugama da duniya Lafiya...Allah ka...
12/08/2023

Allah muna rokonka...Kabamu budi da halin da zamu iya taimakon Iyayen mu...Allah kasa mugama da duniya Lafiya...

Allah ka taimake mu akan aikinmu ameen.....Allah ka karawa Manzon ALLAH [S.A.W] Daraja ameen.

Yar tunatarwa ce da Addu'ah daga Fagen Wasanni

Adalci shiyake kawo Zaman lafiya, Zaman lafiya shiyake kawo cigaba.Cigaba shiyake kawo abunyi, idan mutane s**a samu abu...
12/08/2023

Adalci shiyake kawo Zaman lafiya, Zaman lafiya shiyake kawo cigaba.

Cigaba shiyake kawo abunyi, idan mutane s**a samu abunyi Basa tunanin fitina.

Jindadin wani baya rage naka, lafiya wani Bata cutar da Kai, Arzikin wani baya talauta ka.

To meye Na yin Hassadar?, Bayan Allah ya Riga ya rubuta komai Kuma shi yake Rabawa.

Mukiyaye Zuciyoyin mu, Hakan shi zai sa mu tausasa Wa Wanda ke kasa damu.

16/09/2022
02/09/2022

SEASON 5. In sha Allah yau Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Allah ka taimake mu da taimakon Ka 🤲 1Love Masoya 🙌❤️🌎

30/08/2022

Katsina Post ta samu labarin masu ƙwacen babur da hallaka wani matashi har lahira, matashin mai suna Saminu Lawal, an hallaka shi ne a daren ranar Laraba a wayewar garin ranar Alhamis a ƙaramar hukumar Daura ta jihar Katsina.

30/08/2022

🚨 Ɗan Wasan Barcelona Da Ƙasar Poland Shine Sama A Jadawalin Wanda Yafi Kowa Zura Ƙwallaye A Gasar La Liga Ta Sifaniya.

30/08/2022

Ɗan Gidan Gwamna El-Rufa’i Ya Caccaki ASUU, Ya Buƙaci A Soke Ta Bashir, daya daga cikin ‘ya’yan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Litinin, ya bayyana kungiyar malaman jami’o’i…

30/08/2022

🚨 Manchester United Ta Tabbatar Da Rabuwa Da Ɗan Wasan Bayan Ta Idan Har S**a Cimma Yarjejeniya Da Barcelona Akan Ɗaukar Barcelona Suna Buƙatar Siyar Da Ɗan Wasan Na Amurka Saboda Baya Cikin Tsarin Kocin Na Barcelona Xavi Hernandez. 🔴🔵🔴

[ Source Manchester United Echo ]

30/08/2022

  Bayan shafe kwanaki 196 na ci gaba da aikin masana’antu, kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, za ta ci

Address

Rogo Local Government Rinji Kasuwar Tuka
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muftahu d dahiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Muftahu d dahiru:

Share