Abba Ka Cika Gwarzo 4+4 In Shaa Allah Kano Political Support Group

Call Website

Abba Ka Cika Gwarzo 4+4 In Shaa Allah Kano Political Support Group OFFICIAL PAGE: Abba Ka Cika Gwarzo 4+4 In Sha Allah Kano Political Support Group. APC Reg. No. APC-KN-SG-26-0001 Kano State, Nigeria.

26/10/2026
" Kai tsaye kenan a yanzu daga garin kwanar Dawaki, inda Sanatan Kano ta Kudu Kawu Sumaila yake rabon Babura 450 motoci ...
26/10/2026

" Kai tsaye kenan a yanzu daga garin kwanar Dawaki, inda Sanatan Kano ta Kudu Kawu Sumaila yake rabon Babura 450 motoci 16 kenan ɗinki 600 .

Dukkanin shugabannin jam'iyyar APCna mazaɓu na yankin Kano ta Kudu zasu rabauta da Babura, yayin da shugabannin jam'iyyar APC na ƙananan hukumomi Kano ta Kudu zasu rabauta da motoci .

26/10/2026

Bayanin Shugaban Kungiyar Abba Ka Cika Gwarzo 4+4 In Shaa Allah Kano Political Support Group a karamar hukumar Bagwai.

Ziyara ta musamman ga uwarmu, Dr. Binta Abubakar ES, Agency for Mass Education, cikin shirye-shiryen taron 10K Members S...
25/10/2026

Ziyara ta musamman ga uwarmu, Dr. Binta Abubakar ES, Agency for Mass Education, cikin shirye-shiryen taron 10K Members Solidarity Mega Rally.

25/10/2026

A Taron Jiya MC yace, Nigeria Sai Abba, Kaduna Sai Abba, Kano Sai Abba, Katsina Da Sauran Jahohi Duka Sai Abba.

Mudai Kanawa Babu Ruwanmu Abba Kawai Muka Sani. 🤣

24/10/2026

Abba Kabir Yusuf Falle biyu ce In Shaa Allah

Mai Girma Gwamna Engr. Alhaji. Abba Kabir Yusuf ya karɓi tutar Jam'iyyar APC a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano na zabe...
24/10/2026

Mai Girma Gwamna Engr. Alhaji. Abba Kabir Yusuf ya karɓi tutar Jam'iyyar APC a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano na zaben 2027, yayin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Kaduna.

Allah ya tabbatar mana da Kujerar Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Azaben 2027
24/10/2026

Allah ya tabbatar mana da Kujerar Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Azaben 2027

Address

Zoo Road
Maiduguri
700001.

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Ka Cika Gwarzo 4+4 In Shaa Allah Kano Political Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share