Yahaya Usman Yahaya Usman

Yahaya Usman Yahaya Usman I name is yahya uthman jika

23/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! ابرهيم طيب يؤسف, Isa Muhammad ur welcome to my page allah ya sadamu da alkairanta yasa mukaru da junanmu Baki daya

28/04/2024
Available here 07035983361
10/12/2023

Available here 07035983361

22/01/2021

Hi preind

05/09/2020

Peace b upon u my lovely queen daga natsatstsiyar zuciya zuwa ga amintacciyar zuciya sallama agareki wadda parkon aminci ne tsakiyarta yarda karshenta parin ciki da soyya my lovely hw a u nd hw was pamily I hope everything is going well for u nd ur pamily I non dat love start wit fear but end wit tear truelly prienship start wit however but end wit never I made it my hebby to call ur name every day thinking u is wat blame my heart I already send u million of smile I keep it under ur pillow pick one every day t seen it.....!! masana syya suna cewa soyayya kunpace shakuwa kuma illace hakuri kuma ilimi ne gasky haske ne rikon amana ke karawa mutum kima arayuwa patanmu Allah kabammu da masoyanmu na gaskiya...!! hmm nayi alkawarin kasantu wa tare dake duk rintsi duk wuya masoyiyata zan zame Maki inuwa idan rana ta pitoh dasanyi zan baki zapii yayin ruwan sama kuma nazame Maki lema lokacin kura nazame Maki katanga ahaka xanta baki kariya acikin rayuwarki daga dukkan matsala izuwa duk wata damuwa...!!💓💓 bansan yanda zanyi na bayyana Maki adadin yanda k**e azuciyata ba.. keba gold ba keba lu'ulu'u ba Amma dukkaninsu kinpisu haske a zuciyata ... hmmmmm arayuwa nakoyi komai iya karpina Amma saidai abu daya yayi Mani wuyar koyo wanda haryau nakasa jure rashin shi wata shine rashin jin muryarki my queen ina Maki sallama ingattaccen yanayi ma'abocin ni'ima da walwala my lovely 💓💓 ......!!!! by I me jika d1

Aslm da sunan allah wanda shine yake juya dare da yini sann shine ke hada zumunci da ni da ke da ku mukasantu tare hmm y...
01/01/2020

Aslm da sunan allah wanda shine yake juya dare da yini sann shine ke hada zumunci da ni da ke da ku mukasantu tare hmm ya fah kmata yan uwa ku gane matsayin aboki a rayuwa domin shi fah kmar takalmi yake wani sun masa yawa wani kuma sun mai kadan wani kuma dai dai da kafarsa idan kai dace da na kirki rayuwar zata inganta sabanin haka kuma...........? Shifah aboki yanada wata daraja wacce ba kowa yasan hakan ba yan uwa ykmata musan abokin da zamu kulla alaka dashi saboda rayuwarmu kullum kara tafiya take baxan iya bayyana matsayin abokantaka ba sbd komai nace zarce ni shawarata duk wanda yayi dace da nagari to ya adanashi kmar kudi sbd yanzu tsada gareshi ngd abokai dg naku koda yaushe jika

Aslm gareku abokaina kmar yau gobe da kuma jiya mun rigada mun san cewa allah baya dora wa rai abinda bazai iya daukewa ...
23/12/2019

Aslm gareku abokaina kmar yau gobe da kuma jiya mun rigada mun san cewa allah baya dora wa rai abinda bazai iya daukewa hmmm akan jarabci dan Adam ta hanyoyi da dama musammam ga wanda aka jarrabashi akan soyayya gashi kuma bai taba yiba mutum yakan sha wahala kmar ta wajan kira da dai sauransu gashi nima yanayin ya riskeni a lokacin da banyi zatoba hmmm masana soyayya suna cewa so gube ne so chutane ga wanda allah ya jarabce shi sai yanzu ne na gasgata abinda suke fadi gaskiya ne Allah kabamu masoya masu sanmu ayanda muke ba yan karya ba

Address

Sheihk Dahir Bauchi Foundation
Minna
R

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahaya Usman Yahaya Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share