Faidhatu Tijjaniyya Media Team

Faidhatu Tijjaniyya Media Team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faidhatu Tijjaniyya Media Team, College & University, Tudun Wada.

Zamuga Wanda Zai Fada Mana Wanda Sheikh Dahiru Usman Bauchi Suke Tare Da Shi.
24/10/2026

Zamuga Wanda Zai Fada Mana Wanda Sheikh Dahiru Usman Bauchi Suke Tare Da Shi.

Babban Waliyin Allah.
24/10/2026

Babban Waliyin Allah.

23/10/2026
INNALILLAHI WWA'INNA ILAIHIRRAJI'UN...Malama Hauwa'u Shehu Daya Daga Cikin Ɗaliban Madrasatul Faidhatul Islam Da Rijalul...
22/10/2026

INNALILLAHI WWA'INNA ILAIHIRRAJI'UN...

Malama Hauwa'u Shehu Daya Daga Cikin Ɗaliban Madrasatul Faidhatul Islam Da Rijalul Faidha Science Academy No. 17 Layin Sarki Ta Rasu.

Ta Kasance Masoyiyan Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ, Wacce Ta Ƙarar Da Rayuwar Ta Wajen Hidimar Manzon Allah ﷺ.

Za'ayi Jana'izarta Yau Alhamis Karfe 10:00am Na Safe a Kwarin Dangoma Zaria.

Muna Rokon Allah Yajikan Ta Yasa Aljannace Makomar Ta 🤲🤲

Daga Tijjaniyya Media Team

Maulidin Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ a Ƙasar Benin Republic.Sheikh Ahmad Ahmad Tijjani Ibni Sheikh Dahiru Usman Bauch...
19/10/2026

Maulidin Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ a Ƙasar Benin Republic.

Sheikh Ahmad Ahmad Tijjani Ibni Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Karanta Mauludin.

Babban Malamin Musulunci a Nigeria, Shugaban Limaman Masallachin Nigeria Central Mosque Prof. Ibrahim Maqari (H)
16/10/2026

Babban Malamin Musulunci a Nigeria, Shugaban Limaman Masallachin Nigeria Central Mosque Prof. Ibrahim Maqari (H)

Taron Ƙaddamar Da Ƙungiyar Kare Hakkin Alaramomi Na Kasa Reshen Jihar Kaduna.Ranar; Asabar 11- October 2026Wuri;- Babban...
10/10/2026

Taron Ƙaddamar Da Ƙungiyar Kare Hakkin Alaramomi Na Kasa Reshen Jihar Kaduna.

Ranar; Asabar 11- October 2026

Wuri;- Babban Dakin Taron Sectaria Zaria Local Government

Lokaci; 10:00 Na Safe Zuwa 2:00 Na Rana

Address

Tudun Wada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faidhatu Tijjaniyya Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share