13/08/2026
WATA SABUWA: "Aljani ya fi tsoron ɗan'adam akan yadda ɗan'adam yake tsoron aljani. Idan Allah Ya sa ka haɗu da aljani ya ƙura maka Ido, kai ma ka zare masa Ido zai gudu. Idan ka ga aljani ka ji tsoro ka gudu to ya samu kanka kenan; saboda haka, in ya taho kai ma ka tunkare shi kana karanta Ayatul-Kursiyu ba yadda ya iya da kai".
In Ji Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemo, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.