Ajha Agro

Call Contact the university

Ajha Agro Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ajha Agro, 3 Km Hadejia Road Kano, Wudil.

AJHA AGRO ALLIED COMMODITIES LIMITED
We specialise in supplying premium agricultural commodities | Hibiscus Flower | Sesame | Soya Beans | Rice | Cassia Tora | Reliable local & bulk supply

Are you a new supplier? Don’t worry if you’re starting with small capital. Every successful supplier started somewhere.S...
09/08/2026

Are you a new supplier?

Don’t worry if you’re starting with small capital. Every successful supplier started somewhere.

Start small, build trust, maintain quality, and grow your network. You don’t need millions to enter the agricultural commodity business, you need knowledge, consistency, and the right market.

Your small supply today could become a major business tomorrow.

Har yanzu muna siyan Ridi ta Kwara. A kamfaninmu, muna daraja kowa da kowa, komai ƙanƙantar jarinsa. Mun fahimci cewa mu...
08/08/2026

Har yanzu muna siyan Ridi ta Kwara.

A kamfaninmu, muna daraja kowa da kowa, komai ƙanƙantar jarinsa. Mun fahimci cewa mutane da yawa suna son su rika kawo mana kaya, amma ƙarancin jari yana hana su iya tara kaya masu yawa.

Ga shawara ta ga sababbin masu kawo kaya:

Ku haɗa kai a yankinku. Ku tara mutane 5–10 amintattu daga ƙauyenku, unguwarku ko garinku, ku yi joint delivery tare.

Misali, idan mutum 10 ne, kuma kowanne ya kawo buhu 10, za ku samu buhu 100 gaba ɗaya.

• Kowane mutum ya rubuta sunansa a jikin buhunsa.
• Ku ɗauki mota ku tura buhunan 100 zuwa kamfanin.
• Ku zaɓi mutum ɗaya amintacce ya bi kayan.
• A kamfanin, za a auna kayan kowane mutum daban-daban.
• Bayan an kammala awo, za a biya kowane mutum bisa nauyin kayan da ya kawo.

A delivery na gaba, ku zaɓi wani mutum daban ya wakilci ƙungiyar. Ku ci gaba da yin hakan har sai kun gina ƙungiya mai ƙarfi da amana.

Kada ƙarancin jari ya hana ka farawa. Ku fara tare, ku koyi tare, ku girma tare.

Yaya kake ganin kanka a cikin shekaru masu zuwa?

Big shout out to my newest top fans! 💎 Usman Umar AmmameeDrop a comment to welcome them to our community,  fans
08/08/2026

Big shout out to my newest top fans! 💎 Usman Umar Ammamee

Drop a comment to welcome them to our community, fans

Start today, don't wait until tomorrow.Every successful agribusiness began with a single step. The best time to learn, b...
02/08/2026

Start today, don't wait until tomorrow.

Every successful agribusiness began with a single step. The best time to learn, build relationships, and seize opportunities is now.

Tomorrow rewards those who take action today.

Start small. Stay consistent. Grow big.

31/07/2026

Alhamdulillahi it's raining

Nigeria doesn't need more companies that only make money. We need more companies that make a difference. Ayisla Nigeria ...
31/07/2026

Nigeria doesn't need more companies that only make money. We need more companies that make a difference. Ayisla Nigeria Limited is setting the standard. May many others follow.

Ayisla empowered it dedicated suppliers with 5 million Naira each.

Kasuwancin zobo a Arewacin Najeriya yana tafiya ne ta matakai kamar haka:1. Manoma – Su ne ke noma zobo sannan su busar ...
29/07/2026

Kasuwancin zobo a Arewacin Najeriya yana tafiya ne ta matakai kamar haka:

1. Manoma – Su ne ke noma zobo sannan su busar da shi bayan girbi.

2. Masu tara kaya (Aggregators) – Suna zagayawa ƙauyuka suna sayen zobo daga manoma da yawa, su tara shi a wuri guda.

3. 'Yan kasuwa na manyan kasuwanni – Ana kai zobo zuwa kasuwanni kamar Dawanau (Kano) inda ake saye da sayarwa a manyan adadi.

4. Masu sarrafawa – Ana cire ƙazanta, a ware bisa inganci (grading), sannan a sake busar da shi idan ya cancanta domin ya dace da bukatun kasuwa.

5. Masu fitar da kaya (Exporters) – Su ne ke saya a manyan adadi, su shirya kaya bisa ƙa'idodin ƙasashen waje, sannan a tura su zuwa ƙasashe kamar Mexico, Jamus, Amurka da sauran ƙasashe.

Fada mana wani mataki kake a yanzu?

Address

3 Km Hadejia Road Kano
Wudil

Telephone

+2348035160609

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajha Agro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ajha Agro:

Shortcuts

Share