30/12/2022
Ina fata wanna bayanin nawa zai amfanar da yanuwa
hin ko ko kasan ko wani workbook na Excel yana dauke da sheets guda dari biyu (200) sannan kowanne sheet yana dauke da cells guda milliyan daya da dubu arba'in da takwas da dari biyar da saba' in da shida (1,048, 576), saboda haka idan kace 1048576*200 zaiba mu million dari biyu da Tara da dubu dari bakwai da shabiyar da dari biyu (209,715,200). Ma'ana workbook shine file daya na excel.
Saboda haka mu Nigeria da ba mu wuce mu dari biyu ba ana iya saka gaba daya bio data namu a file kwara daya na Excel. Sannan kuma ana analysis na data namu bisa bio-data namu.
misali kamar in za ayi cencus ana so a gane adadin wadanda ba su samun sama da naira biyar Rana dama tun waje daukan datan dukka mutanen Nigeria kowa ya bada bayanin abun da ya ke samu a rana (Income per day), a cikin minti daya ana iya ganowa ta hanyar anfani da Excel formula. Haka ma ana iya gano adadin yawan mata, maza, matasa da dai sauran su.
Gaskiya Excel ba karamin Muhimmanci gare shi ba.
Zanyi bayani nan gaba ga yanuwa na daiban science yaddda za mu iya statistical analysis na data da excel. A ciki akwai chisquare, Anova( two way da oneway), T-test, da descriptive analysis.
Sirajo Zakariyau (08034540612)