21/09/2022
Syed Zakzaky da Maroqa wajen Daurin Aure a Kaduna,
Wanda yake ban labari maroqan sun taso da ganguna suna ihun an buga an barka, sekai maji dadin gidan Annabi saww,
Seya dauki 10k irin ta wanccan lokacin ya Basu take S**a koma Kan wani,
Wannan labari ake bani,
Se Kuma gashi na gani a Almizan Filin tambaya da Amsa cewa zaka iya bawa Maroqi kudi?
Se Malam yace A'a saide ko dan gudun Sharrin cutarwar harshensu, Saboda shi Wawa dame zambo ana taka tsantsan wajen Mu'amala dashi, ba'a matsa matsa Masa domin kada a ingiza shi ya Samar da wasu wawaye irinsa, Kuma Ba'a Masa sakwa sakwa Dan karya dauka Abinda yakeyi daidai ne,
Qissar Imam Ali as da Abu Huraira: wani lokacin Sahabban Imam Ali as sun jiyo Abu Huraira na Zagin Imam Ali as a fadar Mu'awiya,
Da lokacin cin Abinci Yayi segashi a gidan Imamu Ali as, wadanda sukaji Abnda Abu Huraira Yayi se S**a nemj Imam ya koreshi,
Imam Ali as Yace Allah ya kiyaye wautar Abu Huraira tayi nasara akan hankali na,
Allah ya kiyaye Rashin haqurin sa da kamewarsa suyi nasara akan haquri na da Imani na.
Allah ya kiyaye kwadayinsa Yayi nasara akan kyautata.