ILIMI ADON Saurayi

  • Home
  • ILIMI ADON Saurayi
Call Contact the university

ILIMI ADON Saurayi Ilimi shine Adon saurayi, kaburge yammatan, kasamu duniya ga lahiran.

Nigeria 🇳🇬
20/08/2026

Nigeria 🇳🇬

10/04/2026
Assalamu alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuhu yan uwa barkanmu da wannan lokaci muna sanarda yan uwa cewa firan da mukasa...
07/04/2026

Assalamu alaikum WarahmatulLahi Wabarakatuhu yan uwa barkanmu da wannan lokaci muna sanarda yan uwa cewa firan da mukasa Zamuyi da daya daga cikin manyan Makaranta Qur'ani a wannan ƙasa tamu mai Albarka wanda a lokacin uzurin Mutuwa yahana toh AlhamdulilLah munkara samun daman Kara kawo Goni. Wanda zai gudana kamar haka:
Rana: Juma'a 10th April, 2026
Lokaci: 9pm
Wuri: Qura'ul Qur'an Whatsapp Group
Allah yabada ikon bamu hadin kai yatabatarda mana da alkhairi.

‎Open this link to join my WhatsApp Community: https://chat.whatsapp.com/CboSEhAYosU2TlCdplmR5v

Pyalle daya ceh !!!Mhadara mai taken pyalle daya daga Shk Mlm Dr Abubakar Salihu Zaria Pyalle daya ceh !!!    # Ahad Yus...
05/04/2026

Pyalle daya ceh !!!
Mhadara mai taken pyalle daya daga Shk Mlm Dr Abubakar Salihu Zaria

Pyalle daya ceh !!! # Ahad Yusuf

Zamununamaku wnn gagarumin Muhadara Live anjima inshaallah
28/03/2026

Zamununamaku wnn gagarumin Muhadara Live anjima inshaallah

🌙✨ SANARWA TA MUSAMMAN ✨🌙Da yardar Allah ﷻ, Qurra’ul Qur’an Center na farin cikin sanar da al’umma cewa za a gudanar da ...
09/02/2026

🌙✨ SANARWA TA MUSAMMAN ✨🌙

Da yardar Allah ﷻ, Qurra’ul Qur’an Center na farin cikin sanar da al’umma cewa za a gudanar da Qur’anic Podcast na musamman mai taken:

🎙️ “ILIMI ADON SAURAYI”

A wannan shiri mai albarka, za mu karɓi baƙo na musamman:

👤 Goni Abdurrahman Adam
— Malami kuma mai faɗakarwa, wanda Allah Ya albarkace shi da ilimi da hikima.

🎤 Mai gabatarwa (Host):
Hafiz Ibrahim Abubakar Jumare

📅 Rana: Juma’a, 13/02/2026
📍 Wuri: Qurra’ul Qur’an WhatsApp Group
🕰️ Lokaci: Kamar yadda aka nuna a flyer

📖 Allah Maɗaukaki Ya ce:

“Allah Yana ɗaukaka waɗanda s**a yi imani daga cikinku da waɗanda aka ba su ilimi darajoji.”
(Suratul Mujādilah: 11)

✨ Kada ku bari a bar ku a baya. Ku shirya, ku shiga, ku saurara, ku amfana.
Ku gayyaci ‘yan’uwa da abokai domin samun alheri tare.

📲 Domin ƙarin bayani:
A tuntuɓi lambar.
07085977623

Allah Ya sanya ya zama abin amfani ga kowa. 🤲🏽
Qurra’ul Qur’an Center 🌿
Sanarwa:Ustaz Abdul Ahad Yusuf.

‎Open this link to join my WhatsApp Community: https://chat.whatsapp.com/CboSEhAYosU2TlCdplmR5v

Address

Zaria

NML

Telephone

+2347085977623

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ILIMI ADON Saurayi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to ILIMI ADON Saurayi:

Shortcuts

  • Want your university to be the top-listed university?

Share