Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi.

Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi., College & University, Abuja.

24/06/2022

Ya rahimu kabarmu da Annabin rahama.

24/06/2022

🌳 SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )🌳

πŸ‘‰ 1. Khadijatu 'yar Khuwailid
πŸ‘‰ 2. Saudatu 'yar Zam'atu
πŸ‘‰ 3. Hafsah 'yar Umar
πŸ‘‰ 4. Aisha 'yar Abubakar
πŸ‘‰ 5. Zainab 'yar Khuzaimah
πŸ‘‰ 6. Zainab 'yar Jahshin
πŸ‘‰ 7. Juwairiyya 'yar Haris
πŸ‘‰ 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
πŸ‘‰ 9. Safiyya 'yar Huyayyu
πŸ‘‰10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan
πŸ‘‰ 11. Maimunah 'yar Haris

🌳 SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )🌳

πŸ‘‰ 1. Ibrahim
πŸ‘‰ 2. Alkasim
πŸ‘‰ 3. Abdullahi
πŸ‘‰ 4. Zainab
πŸ‘‰ 5. Rukayyah
πŸ‘‰ 6. Ummu kulsum
πŸ‘‰ 7. Fadimatu

🌳 SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH 🌳

πŸ‘‰ 1. Abubakar Assiddik.
πŸ‘‰ 2. Umar Dan Khaddab.
πŸ‘‰ 3. Usman Dan Affan.
πŸ‘‰ 4. Aliyu Dan Abi Dalib.
πŸ‘‰ 5. Dalha Dan Abaidullahi.
πŸ‘‰ 6. Zubairu Dan Awwam.
πŸ‘‰ 7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
πŸ‘‰ 8. Abdurrahman Dan Aufu.
πŸ‘‰ 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
πŸ‘‰ 10. Sa'idu Dan Zaid.

🌳 SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR 🌳

πŸ‘‰ 1. Tauhidi.
πŸ‘‰ 2. Sallah.
πŸ‘‰ 3. Azumi.
πŸ‘‰ 4. Zakkah.
πŸ‘‰ 5. Hajji.

🌳 SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI : 🌳

πŸ‘‰ 1. Almuharram.
πŸ‘‰ 2. Safar.
πŸ‘‰ 3. Rabi'ul Awwal.
πŸ‘‰ 4. Rabi'ul Sani.
πŸ‘‰ 5. Jumadal Ula.
πŸ‘‰ 6. Jumadal Akhirah.
πŸ‘‰ 7. Rajab.
πŸ‘‰ 8. Sha'aban.
πŸ‘‰ 9. Ramadhan.
πŸ‘‰ 10. Shawwal.
πŸ‘‰ 11. Zulkidah.
πŸ‘‰ 12. Zulhijji.

🎀 Ya AllahπŸ‘πŸ» duk wanda ya taimaka wajen yada wanan ilminπŸ‘¨β€πŸ‘©β€ don wasu su amfana;
🎀 Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka,
🎀 Kasa yayi kyakkyawar karshe,
🎀 Ka sashi a inuwar Al'arshenka ranar Alkiyama,
🎀 Kuma ka shayar da shi ruwan Alkausara,
🎀 Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah,
Amin Summa Amin πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘.
🌳 NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI. 🌳

Duk *wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNAH .

πŸ‘‰ 1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
πŸ‘‰ 2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
πŸ‘‰ 3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
πŸ‘‰ 4)Raka'a 2 bayan magariba
πŸ‘‰ 5) Raka'a 2 bayan sallar insha,

Abin ban sha'awa cikin lamarin musulunci shine;
πŸ‘‰ duk wanda yatura wannan zuwaga jama'a shima za'a bashi ladan duk wanda
yagani yayi wannan nafilolin.

Send a message to learn more

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share