08/09/2026
🔥 LABARI MAI ZAFI GA MASU SON ZUBA JARI! 🔥
Ka taɓa tunanin zama cikin masu mallakar wani ɓangare na ɗaya daga cikin manyan kamfanonin masana'antu a Najeriya? 🇳🇬
Yanzu dama ta zo ta hanyar IPO na Dangote Refinery. 🏭📈
💰 Farashin share: ₦525
📊 Jimillar shares: 4.1 billion
📅 Subscription: 14 Satumba – 13 Oktoba 2026
🔢 Minimum: shares 10
Misali, idan kana da ₦50,000, za ka iya neman 90 shares = ₦47,250, idan tsarin offer ya kasance kamar yadda aka sanar.
Amma tambayar ita ce:
👉 Shin wannan dama ce ta samun riba mai yawa a nan gaba?
👉 Ko kuwa ya kamata mutum ya jira ya ga yadda kasuwa za ta kasance?
💡 Ka tuna: zuba jari yana da haɗari, kuma ba a tabbatar da cewa farashin share zai tashi ba.
⚠️ KADA KA BA WANI MUTUM KUƊI wai zai sayo maka shares. Yi amfani da official broker/platform kawai.
👇 Kai fa, idan kana da ₦50,000, za ka sayi Dangote Refinery shares?
YES 👍 ko NO 👎?
Rubuta amsarka a comment. Zan kuma kawo muku bayani kan yadda ake yin application daga waya mataki-mataki.