02/08/2026
Muna Mika Sakon ta'aziyyah ga daukacin musulmi bisa wannan rashi na daya daga cikin jigo Kuma Uba a wannan gari namu na Dukke, imam Dalhat Adam, Allah ya ji kansa ya gafarta masa yasa mutuwa ta zama hutu a gare shi ya sa jinyar da yayi ta zama kaffara gare shi ya ba iyalan sa hakuri na rashin sa Alfarmar sayyidina Rasulullahi S.a.w.w