Dr. Sulaiman Sani Kusa Foundation

Call Directions Contact the university

Dr. Sulaiman Sani Kusa Foundation Alkaleri Local Goverment

Muna mika godiyar mu ga al'ummar ƙasar Kirfi bisa irin goyon bayan da kuka nuna mana. Allah Ya bamu ikon fita kunyar ku....
24/09/2026

Muna mika godiyar mu ga al'ummar ƙasar Kirfi bisa irin goyon bayan da kuka nuna mana. Allah Ya bamu ikon fita kunyar ku. Mungode kwarai da wannan soyayya da kauna da kuka nuna mana...🙏🙏🙏

Ziyara ta musamman daga Ƙungiyar Masu Sana'ar Ƙira na Ƙaramar Hukumar Alkaleri, karƙashin jagorancin Uban Dawakin Alkale...
24/09/2026

Ziyara ta musamman daga Ƙungiyar Masu Sana'ar Ƙira na Ƙaramar Hukumar Alkaleri, karƙashin jagorancin Uban Dawakin Alkaleri.
​Muna mika godiyarmu maras iyaka, sannan muna addu'ar Allah ya ba mu ikon cika wannan amana don fita daga kunyarku. Mungode kwarai...🙏🙏🙏

Muna godiya So sai da kauna Hakika muna da manufa da kyakkyawan shiri akan matasan mu Matasan mu masu daraja basu zamo a...
24/09/2026

Muna godiya So sai da kauna
Hakika muna da manufa da kyakkyawan shiri akan matasan mu

Matasan mu masu daraja basu zamo abin amfani ba ga gurbatattun yan siyasa wajen tada zaune tsaye
Sai dai sun kasan ce ginshi kin alumma da za'a yi alfahari da ita a gaba

ALK/KIRFI...🤩✌
23/09/2026

ALK/KIRFI...🤩✌

22/09/2026

Mun gode ALLAH..🙏🙏🙏

21/09/2026

HON. KAWU KAN TAURE...📺📺📺

18/09/2026

PRP...❤✌

Thank you to the good people of the Alkaleri local government for the gracious show of love, and support. Insha Allah, w...
17/09/2026

Thank you to the good people of the Alkaleri local government for the gracious show of love, and support. Insha Allah, we will reciprocate by fulfilling our campaign promises when given the mandate.🙏

Address

Alkaleri

Telephone

+2348088380395

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Sulaiman Sani Kusa Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Dr. Sulaiman Sani Kusa Foundation:

Shortcuts

Share