Nigerian Aid Group Of Islam Jama'atul Nasril Islam. Bajoga Detachement.

  • Home
  • Nigeria
  • Bajoga
  • Nigerian Aid Group Of Islam Jama'atul Nasril Islam. Bajoga Detachement.

Nigerian Aid Group Of Islam Jama'atul Nasril Islam. Bajoga Detachement. Is an Islamic nongovernmental organization, build to aid people

25/10/2025
24/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammed Babangida, Ja'afar H Abubakar, Zunnurain Banu Aderm, Usman Adamu, Jamilu Muhamed, Ibrahim Abdulhamid, Ashiru Bin Miya Halilu, Iliyasu Comanda, Baban Aishah, Yusuf Umar, Mozey Mozey

18/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ali Kaule, Gaddafi General, Bilya Tela Sokoto

06/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abban Sumaiyya, Ummar Yakubu Yakubu

Iyalan shugaban agajin jama'atu nasril Islam Alh Yunusa Usman Bajoga Dana Malam Saleh Mai mai Suna farincikin gayyatarku...
04/02/2024

Iyalan shugaban agajin jama'atu nasril Islam

Alh Yunusa Usman Bajoga

Dana

Malam Saleh Mai mai

Suna farincikin gayyatarku

Zuwa wurin
daurin auren

'ya'yansu

Rabi'u Yunusa Usman (Malam)

Da

Zainab Saleh Mai mai (kareema )

Wanda za'ayi k**ar haka :
Ranar: juma'a 16/02/2024
Lokaci :2:30pm
Wuri : kofar Gidan Malam Saleh Mai mai, Gadaka, Yobe State

Tare da

Saukan karatun Qura,an
Na:
1.Mohammad Sani Yunusa (YAYAJI)
2.Mustapha Yunusa Usman
3.Muhammadu Yunusa Usman
4.Alh Tukur Muhammad Sabo Usman
Da
5.Musa Muhammad Sabo Usman

Wanda za'ayi k**ar haka :
Ranar :Asabar 17/02/2024
Lokaci :2:00pm
Kofar Gidan shugaba Alh Yunusa Usman Dan agaji tsangayar cediya unguwar Danjajo Bajoga
Funakaye L. G. A, Gombe State

Sannan Akwai faretin yan agaji
Ranar asabar din da yamma 4:00pm
A kofar Gidan shugaba Alh Yunusa Usman Dan agaji tsangayar cediya unguwar Danjajo Bajoga

Allah ya bamu ikon halatta

Amin

21/12/2023

Assalamu alaikum Al'ummar musulmi masoya fiyeyyen halitta annabi Muhammad (saww)

The Nigerian Aid group of Islam, Jama'atu Nasril Islam Funakaye Division wish to invite the general public to the inuagr...
29/09/2023

The Nigerian Aid group of Islam, Jama'atu Nasril Islam Funakaye Division wish to invite the general public to the inuagration of newly elected leaders of Ashaka cement detachment which is scheduled to take place as follow:

Venue ; central mosque Ashaka jalingo
Time ;2:30pm
Date ; today 29 September,2023

Zuwa ga dukkan darektoti na divisionAssalamu alaikumBARIN AMFANI DA RIGUNAN DA BASU DA CE BAIna mai sanar da ku cewa lab...
30/04/2023

Zuwa ga dukkan darektoti na division
Assalamu alaikum

BARIN AMFANI DA RIGUNAN DA BASU DA CE BA

Ina mai sanar da ku cewa labari ya iso mana cewa akwai wasu membobi da suke Amfani da rigunan da bana kungiya ba kuma suna aikace aikacen kungiya.
Don haka wannan kungiya bata yarda da wani memba yayi Amfani da wani Riga wanda ya wuce Riga fari, wando fari, takalmi fari, hula kore, da aninaye koraye, duk wanda yayi Amfani da wani kaya wanda baya cikin qa Idodi na wannan kungiya to bada yawun mu ba.
Muna muku gargadi da cewa kar wani ya yi amfani da kayan da yayi k**a da na soji ko yansanda ko sauran jami'an tsaro
Ina fata kowa yaji wannan sanarwa kuma zai amfani dashi yadda ya dace kuma a isar wa dukkan membobi a division, detachments da kuma units

Wassalam

Alhaji Bappaji Abubakar
State Chairman
Nigerian Aid Group of Islam,Jama'atu Nasril Islam. Gombe State Branch

NB: wannan dokar ya shafi har da zallan koren wondo da ake sawa wurin fita training da wassu aiyukan gayya saboda baya kan tsari na dokar uniforms na NAGI/JNI
Daga yau 30/04/2023
Za ake amfani da farin wando ne mai koren layi wurin training k**ar yanda doka ta tanada a duk fadin jihar Gombe. Yin amfani da wani nau'in uniforms wanda ya sabawa doka na iya bayuwa ga hukunci mai tsanani

Address

Fada
Bajoga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerian Aid Group Of Islam Jama'atul Nasril Islam. Bajoga Detachement. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share