Mikiya hausa

Mikiya hausa content creator

YANZU-YANZU: An Haramtawa Masu Digirin Girmamawa Amfani Da Laƙabin DR. A NijeriyaMinistan ilmi na Nijeriya, Tunji Alausa...
06/05/2026

YANZU-YANZU: An Haramtawa Masu Digirin Girmamawa Amfani Da Laƙabin DR. A Nijeriya

Ministan ilmi na Nijeriya, Tunji Alausa ne ya bayyana hakan a yayin tattaunawa da manema labarai a yau Laraba a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Zamani Mai Yayi duba da yadda kafar sadarwan mawakan siyasar hausa kece ciki Mikiya hausa
06/05/2026

Zamani Mai Yayi duba da yadda kafar sadarwan mawakan siyasar hausa kece ciki

Mikiya hausa

TIRKASHI: Ana ƙara samun tashin hankali a APC Bauchi yayin da batun yadda za a fitar da ɗan takarar gwamna ke jawo rarra...
04/05/2026

TIRKASHI: Ana ƙara samun tashin hankali a APC Bauchi yayin da batun yadda za a fitar da ɗan takarar gwamna ke jawo rarrabuwar kai a cikin jam’iyyar!

Sanata Shehu Buba Umar Ya Ki Amincewa da Tsarin Consensus, Ya Nemi Zaɓen Fidda Gwani a APC Bauchi

Daga majiyoyi masu tushe a cikin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), mai neman takarar gwamnan Jihar Bauchi, Shehu Buba Umar, ya bayyana matsayinsa na kin amincewa da amfani da tsarin sasanci (consensus) wajen fitar da ɗan takarar gwamna.

Majiyoyin sun ce Sanatan ya dage cewa ya kamata a gudanar da sahihin zaɓen fidda gwani, inda kowane ɗan takara zai samu damar fafatawa bisa daidaito, domin tabbatar da adalci da gaskiyar tsarin dimokuraɗiyya.

Ya kuma nuna damuwa cewa tsarin consensus na iya zama hanyar tauye haƙƙin wasu ‘yan takara tare da fifita wani ɗan takara ba tare da cikakkiyar gasa ba.

Rahotanni na cewa wannan matsayi na iya ƙara haifar da muhawara a cikin APC a jihar Bauchi yayin da ake tunkarar shirye-shiryen zaɓe mai zuwa.

Me za ku ce?

Dr. Jamil Gwamna da Prof. Isa Ali Pantami. Fuska biyu, manufa daya ta ci gaban jihar Gombe.Idan aka duba gogewar Dr. Jam...
03/05/2026

Dr. Jamil Gwamna da Prof. Isa Ali Pantami. Fuska biyu, manufa daya ta ci gaban jihar Gombe.

Idan aka duba gogewar Dr. Jamil a fannin kasuwanci da siyasa, da kuma kwarewar Prof. Pantami a fannin fasaha da ilimi; wane irin sauyi kuke fata idan daya daga cikinsu ya samu damar jan ragamar jihar Gombe?

Gombe State 2027 Wane ne zai karkata akalar tafiyar?

YANZU-YANZU: Fastocin Gwamna Bala Mohammed sun fara yawo a gari, dauke da tutar jam’iyyar APM mai alamar Rogo, domin tsa...
02/05/2026

YANZU-YANZU: Fastocin Gwamna Bala Mohammed sun fara yawo a gari, dauke da tutar jam’iyyar APM mai alamar Rogo, domin tsayawa takarar kujerar Sanatan Bauchi ta Kudu a zaben 2027.

Me za ku ce?

Ba Rabo Da Gwani Ba
02/05/2026

Ba Rabo Da Gwani Ba

DA DUMI-DUMI: Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi su na shirin ficewa daga jam’iyyar ADCTsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu M...
02/05/2026

DA DUMI-DUMI: Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi su na shirin ficewa daga jam’iyyar ADC

Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, tare da tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, su na shirin ficewa daga jam’iyyar ADC, kamar yadda rahotanni s**a bayyana.

Majiyoyi sun bayyana cewa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ne yake kokarin hada kawance a tsakaninsu domin samar da sabuwar hadakar siyasa gabanin zaben shugaban kasa na 2027.

Yayin da aka hangi wasu makusantan siyasar Kwankwasiyya sun fara ficewa daga jam'iyyar ADC a safiyar yau.

Wannan lamari na zuwa ne a daidai lokacin da ake shirin tunkarar zaben 2027, inda manyan ‘yan siyasa ke sake tsara matsayinsu domin samun karfi a fagen siyasa.

Shin kuna gani wannan hadaka za ta iya tasiri a zaben 2027?

Idan Viyay Thalapathy ya ci zabe a Jahar Tamil Nadu Yace ko wacce macce duk wata za'a ringa bada rupees 2500 kimanin Nai...
02/05/2026

Idan Viyay Thalapathy ya ci zabe a Jahar Tamil Nadu Yace ko wacce macce duk wata za'a ringa bada rupees 2500 kimanin Naira 35k Duk wata
Sannan matasama Akwai tanadin dayayimusu
Domin yace matsa sune jigon al'umma hade
Da zama manufar al'ummarmu ta gobe
#

DA DUMI-DUMI: Kwamitin manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Bauchi ya yi watsi da yunkurin karɓar Gwamna Bala Mohamme...
08/04/2026

DA DUMI-DUMI: Kwamitin manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Bauchi ya yi watsi da yunkurin karɓar Gwamna Bala Mohammed cikin jam’iyyar.

Sun bayyana cewa matakin ya biyo bayan kalaman s**a da gwamnan ya yi a baya kan jam’iyyar, tare da zargin cewa bai tuntubi masu ruwa da tsaki ba kafin yunƙurin sauya sheƙar tasa.

Mikiya hausa

29/03/2026
WATAN RAHAMA TARE DA IBADAH                    INDOMIE Zabin kowa da kowaAbinci mai gina jikiSauri da InganciDandanon da...
10/03/2026

WATAN RAHAMA TARE DA IBADAH
INDOMIE

Zabin kowa da kowa

Abinci mai gina jiki

Sauri da Inganci

Dandanon da ya shahara

Indomie... Rayuwa tana da dadi!"

Address

Gombe
Bara

Telephone

+2349138683805

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mikiya hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share