Madarasatul Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam

Madarasatul Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Assalamu Alaikum ya 'Yan uwa musulmi Mun bude wannan group dinne badan komai ba sai don cigaba wann

001 TAUHIDI SHINE FARKO
16/04/2025

001 TAUHIDI SHINE FARKO

*TALLAR HANYAR ALJANNAH!!!* Ramadan tana tunkarowa Shirin gabatar da Tafsirin Alqur'ani da sauran ayyukan Alkhairi suna ...
24/02/2025

*TALLAR HANYAR ALJANNAH!!!*

Ramadan tana tunkarowa Shirin gabatar da Tafsirin Alqur'ani da sauran ayyukan Alkhairi suna ta kankama

Daga Cikin ayyukan Alkhairi da ya kamata mu Yi tarayya da ku a Cikin su akwai taimakawa wajen yada Darrussa na musulunci da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma

Sakamakon Haka muke tallata muku neman taimakon sayan kayan daukar Tafsirin azumi Wanda ya kunshi abubuwa kamar Haka:

✔️Tripod N30,000
✔️Wayar daukar Darasi N200,000
✔️ Light (Haske) N60,000
✔️ Microphone Na video da audio N30,000

Total= N310,000

Ku taimaka da iyakacin abun da kuke da shi baya kadan baya yawa

Domin bada gudummawa Zaku iya Turawa ta wannan account din:
3179516392
Abdulmannan Mahmoud Shira
First Bank Of Nigeria

Ko Kuma ku tuntubi wannan lambar wayar...

09031385215, 08035988934

Ubangiji SWT Ya bada ikon taimakawa

NISA'US SUNNAH BAUCHI STATETare da hadin guiwar SAFINATUN NAJATI ISLAMIC DEVELOPMENT FOUNDATIONke farin cikin sanar da Y...
24/04/2023

NISA'US SUNNAH BAUCHI STATE
Tare da hadin guiwar
SAFINATUN NAJATI ISLAMIC DEVELOPMENT FOUNDATION

ke farin cikin sanar da Yan uwa Mata daura ta goron sallah da aka shirya gabatarwa kamar Haka;

Littafin: عمدة المرأة matattaran mace
Ranaku: Asabar da lahadi 9- 10 shawwal 1444 (29-30 April 2023)
Wuri: Masallacin juma'a na gwallaga bangaren Mata
lokaci: Tara zuwa shabiyu da rabi (09:00am-12:30pm)
Malami Mai gabatarwa: Mal Abdulmannan Mahmoud Shira Abu Ruqayyah

kudin form: Naira dari biyar (500)
kudin littafi: Naira dari biyu (200)

Ga masu bukatar Karin bayani sai su Kira wadannan lambonin:
09031385215, 08058640474, 07062157406, 08163875430

za bada certificate in an kammala in shaa ALLÃH

ALLÃH Ya bada ikon halarta

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!مدرسةالشيخ جعفر محمودادم 'AFAR_MAHMOUD_ADAM # _Unguwar Waziri Yakubu Wanka Street Bauchi_ M...
13/05/2022

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

مدرسةالشيخ جعفر محمودادم

'AFAR_MAHMOUD_ADAM #
_Unguwar Waziri Yakubu Wanka Street Bauchi_
Motto:-Alkitabu wassunnah
G.S.M: 08022215898.

Wannan makaranta Mai suna a sama Tana gayyatan ilahirin Al'ummar musulmi zuwa wajen yayen dalibanta karo na goma shatakwas (18)

Wanda zai gudana kamar

Rana:-15/5/2022
Lokaci :-10:00 am
Wuri :- Multipurpose Hall opp GSM Village Wunti market Bauchi

Sanarwa daga shugaban makaranta Sheikh Sani Sulaiman

__SING. ✍️✍️✍️ *SULAIMAN AHMAD MALLAM (MALLAM YAREEMER_ )

16/10/2021
SANARWA SANARWA SANARWAShugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah ta Karamar hukumar Bauchi, *Sheikh ...
14/06/2021

SANARWA SANARWA SANARWA

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah ta Karamar hukumar Bauchi, *Sheikh Imam Ibrahim Idris* (Babban Limamin Masallacin Juma'ah na Gwallaga Bauchi) da Shugaban majalisar Malamai *Alaramma Adam Adam*
Da Mal. Musa Jabir (Magajin Garin Gori) a Madadin Majalisar Agaji,

Suna Farin cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa wajen Gagarimin Wa'azi wanda *Sheikh Dr Muh'd Kabiru Haruna Gombe*
Zai gabatar Insha Allah kamar haka:-

Rana: Laraba 16/06/2021
Lokaci: Bayan Sallan Magariba

Wuri: Masjid Mu'azu bn Jabal, Shingen Abba tsallaken Rail, Mangororin Sale Toro Bauchi.

1. Babban Bako Sheikh Barr. Garba Hassan Shugaban JIBWIS Jihar Bauchi
2. Babban Mai Masaukin Baki, Sheikh Imam Ibrahim Idris, Shugaban JIBWIS Bauchi LGA

Allah ya bada Ikon halarta Ameen.

Sanarwa
Malam Bello Abubakar
(P.R.O)

Jibwis Social Media
Bauchi L.G.A
03//11/1442 Ah
14/06/2021

Address

Yakubu Wanka Kofar Waziri Bauchi
Bauchi
YARIMA

Telephone

+2348162310870

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Madarasatul Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam:

Share