Réàl Dàñ bàdàu

Réàl Dàñ bàdàu Anything con happy

03/02/2026

With Aminu Saira – I'm on a streak! I've been a top fan for 18 months in a row. 🎉

Fuskantar zafin ciki, ƙullewarsa, ciwon ciki musamman yayin tsuguno, tashin zuciya, kumburin ciki, Rugugi da ƙugin ciki,...
19/12/2024

Fuskantar zafin ciki, ƙullewarsa, ciwon ciki musamman yayin tsuguno, tashin zuciya, kumburin ciki, Rugugi da ƙugin ciki, yawan tusa, ƙwarnafi, gudawa kai wani lokaci harma da jin zafi yayin jima'i a Mata....! Wannan ba alamun Cutar Basir bane kamar yadda mutanen mu kan lamincewa kansu, har suita banke-banken magungunan basir na gargajiya.

Duk waɗancan abubuwan dana lissafa alamu ne na larurar da muke kira IRRITABLE BOWEL SYNDROME (IBS) wato ƁACIN CIKI a hausance. Larura ce me zaman kanta itama, kuma ba ulcer bace, duk da kwai alamun da ana samun su cikin wasu cuttukan.

I.B.S. Larura ce dake shafar ciki (stomach) da kuma hanji (intestine) a wasu lokutan ma mutum kan riƙa fuskantar kumburin ciki, da taurin bayan gida ko mutum yake jimawa bai kashi ba har tsawon wasu kwanaki, ko kashi ya riƙa fita kamar ƙuli-ƙuli wato de constipation, ko kashi haɗe da Majina, ko a riƙa jin kamar akwai sauran kashi bai fita ba bayan kammala tsuguno.

Haƙiƙa wannan matsalar takan ɗau lokaci ko shekaru ana fama... domin har yau ko mu likitoci qara faɗaɗa binkice akanta muke, babu takamaiman maganinta, amma ana bada magani ne "Based on symptoms" wato in ciki na kumbura a bada maganin hana kumburinsa, in ba'a kashi akai-akai a bada maganin da kashi, in ciki na ciwo a bada maganin ciwon ciki, haka maganin yawan tusa. Wato de SYMPTOMATIC TREATMENT.

Sannan muhimmin abinda akan bada shawara shine mutum ya waiwayi abincin da yake ci ya zamo ya gyara cimarsa zuwa diet masu fiber, fruits, proteins irinsu gyaɗa, lemon ɓawo ds, tare da ƘAURACEWA abubuwa masu Gas irinsu soft drinks, coke, Miranda, su cabbage, beans, alkama da madara.... Domin wannan duk s**an ta'azzara matsalar.

Tare da rage damuwa, fargaba tare da stress... domin musamman masu irin wannan matsala zaka samu da yawansu mutane ne da s**a sami kansu cikin matsin rayuwa wato "stress" tun suna da ƙarancin shekaru...

Sai kuma ƙokarin rika shan ruwa sosai, tare da kwanciya bacci da wuri don a rika samun isasshen bacci.

ALLAHAMDULILAH
08/09/2024

ALLAHAMDULILAH

Duniya me yayi Na tuna wata shekara da muka je dajin Falgore tare da tawagar kwamishinan yansanda Muhammad Katsina me ri...
25/04/2024

Duniya me yayi
Na tuna wata shekara da muka je dajin Falgore tare da tawagar kwamishinan yansanda Muhammad Katsina me ritaya,zamanin Magaji Musa Majia yana PPRO wani katon jangwale gwada ya shigar masa wando.
Sauran labarin ku Nemi shirin in da Ranka na wancan lokacin
Allah ya taimaki Commander kasan dai an yi mana sulhu

04/09/2023
21/12/2022

Duk Wanda yafadi halin annabi
Guda daya
Allah yasa shine sanadiyyar
Shiga aljannar shi
Nidai gaskiya ✊🙄

19/05/2022

Welcome to "I'm Community Health Practitioner!" This page shares knowledge, promotes health education, and fosters discussions on community health's role in disease prevention. Follow us for tips, insights, and posts to help build healthier communities!

19/05/2022

We are Community Health Workers; members of a target population with specialised training that work

Address

Bagwai
Bichi

Telephone

+2347045991363

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Réàl Dàñ bàdàu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Réàl Dàñ bàdàu:

Share