Zannan Bungudu Media Team

Call Directions Contact the university

Zannan Bungudu Media Team Zannan Bungudu Media Team

27/09/2026
π™Šπ™£ π˜½π™šπ™π™–π™‘π™› π™Šπ™› 𝙕𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝘽π™ͺπ™£π™œπ™ͺ𝙙π™ͺ π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– π™π™šπ™–π™’
23/08/2026

π™Šπ™£ π˜½π™šπ™π™–π™‘π™› π™Šπ™› 𝙕𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝘽π™ͺπ™£π™œπ™ͺ𝙙π™ͺ π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– π™π™šπ™–π™’

Wake da Uban gida irin Namu.Zannan Bungudu yana ci Gaba da raba ragunan layya Kyauta Ga mabiyansa dama wayanda Allah ya ...
25/05/2026

Wake da Uban gida irin Namu.

Zannan Bungudu yana ci Gaba da raba ragunan layya Kyauta Ga mabiyansa dama wayanda Allah ya ciyar ba tare da yadawa duniya yanda Tsarin yake tafiya ba, haka yau ya kaddamar da shannun jajibir Ga kungiyoyi da muhimman kwamitocin da Allah ya ciyar Masu Goyon Bayansa domin Ganin sunyi Hidimar babbar Sallah Lafiya cikin walwala,

Zannah Allah yaci gaba da Buda Maka hanyoyin samu domin kaci Gaba da amfanarwa.

DAGA SAUDIYA πŸ‡ΈπŸ‡¦Maigirma Zannan Bungudu ya sauka a Ζ™asar Saudiyya domin gudanar da ibadar UmrahMuna Addu'a Allah yasa ayi...
13/03/2026

DAGA SAUDIYA πŸ‡ΈπŸ‡¦

Maigirma Zannan Bungudu ya sauka a Ζ™asar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah

Muna Addu'a Allah yasa ayi Ibada karbabiya yakuma maikai lafiya

16/02/2026

Wai miyasa in ance Zannan Bungudu sai hankalin duk wani mai takara a zamfara ya tashi ???πŸ˜ƒ
Zakaran da Allah ya nufa da cara...

SAQON GODIYYA TA MUSSAMANAmadadin qungiyar zannan BunguΙ—u media team muna miqa saqon godiyarmu akan  kyautar Mota Da muk...
13/12/2025

SAQON GODIYYA TA MUSSAMAN

Amadadin qungiyar zannan BunguΙ—u media team muna miqa saqon godiyarmu akan kyautar Mota Da mukasamu da ga jagoran siyyasasr wannan qungiya Hon,Dr Abdullmalik Zubairu Zannan BunguΙ—u domin cigabada Yada manufarsa da ta jam,iyar APC baki dayya

munaroqon Yan uwa da kusakamana bakunanku masu al,barka domin neman tsari tareda kariyar dukanin wani bunki a wannan motar

munaroqon Allah Yasakama Zannan Bungudu da mafificin Alkhairin sa amin

Address

Zamfara
Bungudu

Telephone

+2347044449435

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannan Bungudu Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Zannan Bungudu Media Team:

Shortcuts

Share