ENGR BAKIR HAMZA

ENGR BAKIR HAMZA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ENGR BAKIR HAMZA, College & University, Dawakin Kudu.

25/05/2023
13/07/2021

_*KASSOSA 2018 DKD chapter*_
_Wannan qungiya mai albarka tana gayyatar 'ya'yanta zuwa Taron da tasabayi a duk shekara. Wanda za'ayi kamar haka:_
_Rana: Asabar 24th July,2021_
_Lokaci: 10:00am na safe_
_Za'a Fadi gurin taro Nan gaba_

*_Note_*
_Za'a zo da form din qungiya ranar taro domin kowanne member ya siya akan kudi N200 kacal._
_*Siyan form Dinka shike tabbatar da Kai cikakken Dan KASSOSA 2018 ne.*_

*_Da fatan za'a bamu hadin kai_*

_Adamu Lawan Abdullahi...✍🏽_
_chapter *P.R.O*_

23/05/2021

Sad News ...

Fire out break engulf Admin Block of Science College, Dawakin Kudu.

Details later...

21/03/2021

1K LIKERS THANKS FOR YOUR COOPERATION

Instant Information PushNot missing any information, calling reminder and message push sync with your mobile phone and r...
17/12/2020

Instant Information Push
Not missing any information, calling reminder and message push sync with your mobile phone and remind you of incoming call and messages from different social software instantly.

It gave me a new hope

For the good life of my family

Please join https://bit.ly/UworkR88 now!

*** Now join Uwork to earn high commission together, my invite code:144404 ***

01/08/2020

KASSOSA CLASS 2018
*Dawakin kudu chapter*

Assalamu Alaykum wa Rahmatullah

*Inshallahu Zamuyi Taro Wannan Sallar*

Date: Tuesday 4th August,2020
Time: 12pm
Venue: Rumfa College,Sabuwar kofa. Kano

*_A iso Lafiya_*

Muhd_auwerl
DAKSOSA 18

16/04/2020

Allah katsaremu daga wannan cuta ta covid19

02/11/2019

Kassosa 018 *Dawakin Kudu*
Aslm
Game da biyan kudin contribution Wanda aka taqaice akan kowa ze biya Naira Dari Biyar zuwa( ), An bada Account number Wanda za a ringa turawa.
Sakamakon wasu suna samun issues wajen yin transfer, An zabi representatives daga wurare daban daban Wanda zasu iya karbar kudin hand to hand.
Zaka iya bawa kowanne daga cikinsu contribution dinka.
Wadannan representatives sune kamar haka
_Labaran Adamu Bello(Labs)
_Basheer Nasir Bichi(Dan Basheer)
_Ahmad Ali Ado Bagwai(Gwamnati)
_Ibrahim A Ibrahim(Gwaska)
_Kabir Tasiu (KT rano)
_Khalipha DBT
_Abubakar Abdullahi Danzabuwa(Dz)
_Alameen Nazir Celebrity
_Abubakar Producer
_Musa Gambo Gano(MGG)
_Aminu Umar Ungoggo
_Aminu A Magaji(City)
_Abubakar Inuwa Muaz(Lalala)
_Muhammad Faiz
_Aliyu Dahir Ahmad(Maintainer)

Zaka iya bawa kowanne daga cikinsu kudinka in kun hadu ko ba garinku daya bah.

Wannan is the short list. Sauran sunayen will be sent later.
* can still send your contributions via these account if possible. But when u send,you let me know so that I record your name*
Account number-0020887468
Bank- GT BANK Account Name-Abdu Ahmed

19/09/2019

FATAN ALKHAIRI AGAREMU GABA DAYA KASSOSA CLASS D/Kd Science Chapter 2018 MembersD/Kd Science Chapter 2018 MembersD/Kd Science Chapter 2018 Members Science Chapter 2018 Members✌🏿✌🏿✌🏿πŸ’ͺ🏿πŸ’ͺ🏿✌🏿✌🏿

20/03/2019

Allah Kaza6a mana shuwagabanni na gari.
Allah wannan za6e da za'ai Allah kabawa mai tausayin talakawa ya Allah kada kabawa 6arawo, maci amana, mai yaudara mulkin jihar kano.

Address

Dawakin Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ENGR BAKIR HAMZA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share