Hamisu Breaker Borayi FANS

Hamisu Breaker Borayi FANS Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hamisu Breaker Borayi FANS, College & University, Dorayi.

Happy Edil fidir to you all my pans
30/05/2020

Happy Edil fidir to you all my pans

30/05/2020

Happy Eidil fidir to you all my pans

10/05/2020
*Assalamu alaikum warahmatullah* *wabarakatuhu* . *The moon has been sighted* *Alhamdulillah*πŸ™πŸ™*May Allah spare our live...
24/04/2020

*Assalamu alaikum warahmatullah* *wabarakatuhu* . *The moon has been sighted* *Alhamdulillah*πŸ™πŸ™

*May Allah spare our lives* *and give us the strength to* *serve Him and accept* *our ibadah in shaa Allah*.

*Jum'ah Mubarak & Rappy Ramadan Kareem*πŸ•‹!!! πŸ™

**Hamisu breaker dorayi**

masoyana farin cikinah
04/04/2020

masoyana farin cikinah

Anajika
09/03/2020

Anajika

ALHAMDULILLAH ALA KÜLLE HAL
05/03/2020

ALHAMDULILLAH ALA KÜLLE HAL

Slm Masoyana aduk inda kuke ina alfahari daku sosai
17/02/2020

Slm Masoyana aduk inda kuke ina alfahari daku sosai

*~ .. MACE.. ~**Yayin da allah ya halitta mace, sai ya bata kafadu masu karfi domin ta dauki nauyin duk duniyar nan, san...
14/02/2020

*~ .. MACE.. ~*
*Yayin da allah ya halitta mace, sai ya bata kafadu masu karfi domin ta dauki nauyin duk duniyar nan, sannan ya bata hannuwa masu taushi domin jaririnta yaji dadin raino, ya bata karfin hali domin jurewa wahala ta zafin haihuwa, sannan da juriyar bijirewar 'ya' yan idan sun girma, da karfin halin kula da iyalanta da damuwa dasu, ya sanya mata soyayyar yaranta mare yankewa koda kuwa suna cutar da ita, sannan ya bata hawayen da zata zubar dan rage wahalar wannan nauyin, domin cigaban tafiyar rayuwarta..........*
*Wannan shine raunin mace guda daya... Saboda haka ku kasance masu girmama hawayen ko wacce mace koda kuwa ta zubda shine babu dalili.....*
*An yanke cibiyar ka a lkcn da ka fito duniyar nan...*
*Amma alamarta na nan a tareda kai domin ka dinga tina wannan macen me girma wacce ta kasance tana ciyar dakai daga jikinta,,,,,,*
*Ya Allah ka sakawa iyayenmu da mafificin alkhairinka*Ameen

14/02/2020

May the Almighty Allah bless your life with happiness, your heart with peace, your mind with wisdom and your family with endless blessings. Ameen. Jumu'at Mubarak.

Address

Dorayi

Telephone

+2349035600045

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamisu Breaker Borayi FANS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share