Saleh A Kabir Unofficial

Saleh A Kabir Unofficial Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saleh A Kabir Unofficial, College & University, Gwagwa.

14/03/2022
21/01/2022

Alhamdulillah

10/12/2021

Duk wanda baya faɗa maka abunda ya shafe shi, kada kana tambayar shi (abunda ya shafe shi).
Duk wanda baya tambayarka halin da kake ciki, kada kana faɗa mi shi (halin da kake ciki.!

09/12/2021

Kada kayi dariya sai a kan dalili. Kada ka shiga cikin abin da bai shafe ka ba. Kada ka tambayi abin da ba ka da bukatar sa. Kada ka zauna da wanda ba ya boye asiri. Kada ka yi maganar da ba ta da amfani.

Address

Gwagwa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saleh A Kabir Unofficial posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share