20/06/2021
Please like my pege ๐๐
_________________________
Kakasance Mai Biyayya Ga Iya yenka mu samman Ma uwa macce
SABODA MANZON ALLAH S, A, W YACE ๐
Wa ni Sahabi yayi wa Annabi Tanbaya Yace ๐ya manzon Allah. Wane ne yadace inyiwa inyiwa Biyayya ๐Annabi S,A,W yace ma sahabin Ummaka. Sayake tanbayarsa ? Yasake cemai ummah ka Sai ga Na Ukku 3 sai yace Mai ABAKA kagako mamarka Tana da Hakki Akanka Wanda Bazaka ta6a biyamataba sai dai kabita sau da kafa da yimata Biyayya ๐ Domin kasamu Albarkar iyayenmu Ameen Allah kasa Mudace Ameen ๐คฒ๐
Write โ๏ธ And Posted by Shamsu Gwashi