المركز الثقافي للدراسات الإسلامية، واللغوية،هطيجة جغاوا نيجيريا

  • Home
  • Nigeria
  • Hadejia
  • المركز الثقافي للدراسات الإسلامية، واللغوية،هطيجة جغاوا نيجيريا

المركز الثقافي للدراسات الإسلامية، واللغوية،هطيجة جغاوا نيجيريا Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from المركز الثقافي للدراسات الإسلامية، واللغوية،هطيجة جغاوا نيجيريا, College & University, حارة ميد هطيجة, Hadejia.

Sakon godiya zuwaga Yan uwa masoya!!!Muna gabatarda godiya gareku, Yan uwa, Wanda s**a samu halarta muhadara,Mai taken W...
08/12/2025

Sakon godiya zuwaga Yan uwa masoya!!!

Muna gabatarda godiya gareku, Yan uwa, Wanda s**a samu halarta muhadara,Mai taken WAJIBCIN NEMAN ILIMI DAKUMA TAUTATA NIYAYYA

Muna rokon allah yasakamuku da alkairi yasaka wannan haduwa tamu daga cikin haduwa masu daraja aranar gobe,

Wanda kuma Basusamu shigaba, saboda uziri, Muna godiya bisa fatan alkairin da kuka mana, allah yabar kauna, yakara zumunci

syydi sheikh Mal Usman👏
syydi Mal kawu 👏
syydi Ibrahim inyass 👏
syydi gwani Mal Hafiz👏
syydi kalil khadimin faila 👏
Muna godiya tamusamman bisa gudun mawarku👏👏👏

Rayyahin faila

07/12/2025

sanarwar sanarwar sanarwar!!!
muhadasa mai taken
(Muhimmancin neman ilimi tare da tsarkake niyya)
Gabatarwar:
*Syydi Ibrahim inyass sheikh abdullahi makera hadejia
*Syydi kawu sheihk khamisu yayari hadejia
*Syydi Ibrahim Abubakar rayyahin faila hadejia
_Ranar :Litinin
_ƙarfe 9:00 na dare,zuwa 9:30
_ta hanyar Zoom
Zaka iya shiga idan lokaci yayali domin fa idantuwa, ko tambaya,Ko bada shawara.
ƙarƙashin kulawar :Almarkaz assakafi ,Hadejia Jigawa, Nigeri.
https://us05web.zoom.us/j/9775974604?pwd=ww47jnLrZvRROTZbdY45S3bFWGXdbH.1&omn=84694945688

06/09/2025

Zaman mauludi da mukai A daren 12

17/02/2025

Copy from _sani dayyabi

LITTATTAFAN HAUSAWA GUDA ƊARI (100)

1-Tafiya Mabuɗin Ilmi
2-Jiki Magayi
3-Hikayoyin Kaifafa Zuƙata
4-Ganɗoki
5- Labarun Gargajiya
6- Ai ga irinta nan
7-Uwar Gulma
8-Kulɓa Na Ɓarna
9-Karamin Sani Ƙunƙumi 1&2
10- Shaihu Umar
11- zaman Duniya Iyawa ne
12- Dare Daya
13- Matar Mutum Kabarin sa
14- Magana Doki Ce
15- Matsolon Attajiri
16- Gangar Wa'azu
17- Ki Gafar Ce Ni
18- Turmin Danya
19 -Suda
20- Namijin Duniya
21- Duniya Rumfar Kara
22- Kukan Kurciya
23- Dana Sani
24- Mallam In Kuntum
25- Ruwan Bagaja
26- Tsohon Najadu
27- So Aljannar Duniya
28- Alkalami A Hannun Mata
29- Turmi Sha Daka
30- Gogan Naka
31- Sidi Ya Shiga Makaranta
32- Yula
33- Dausayin Yara
34- Tatsuniyoyin Mace Mutum-1-3
35-Tatsuniyoyi Da Wasanni 1-6
36- Nagari Na Kowa
37- Yawon Duniyar Hajji Gaba
38- Kukan Kurciya
39- Mallam Mamman
40- Kitsen Rogo
41- Duniya Sai Sannu
42- Kyandir
43- Tsumangiyar Kan Hanya
44- Tabarmar Kunya
45- Hikayoyin Shehu Jaha
46- Mungo Park Mabuɗin Ƙwara
47- Kowa Ya Bar Gida
48- Labaru Na Da DaNa Yanzu
49- Iliya Ɗan Mai Ƙarfi
50- Labarin Dikko Ɗan Maichede Da Kada Mai Rikiɗa
51- Waƙoƙin Infiraji
52- Fasaha Aƙiliya
53- Kwasar Ganima
54- Jatau Na Kyallu
55- Komai Nisan Dare
56- Magana Jari ce 1,2&3
57- Soyayya Tafi Kuɗi
58- Sharri Kare Ne
59- Mallam Zailani
60- Abin Da Kamar Wuya
61- Bala Da Babiya
62- Dausayin Soyayya
63- Abinci Garkuwar Jiki
64- Yar Tsana
65- Tarihin Fulani
66- Dare Dubu Da Ɗaya
67- Tatsuniyoyin Hausa
68- Wasannin Yara
69- Asan Mutum Akan Cinikin Da
70- Ikon Allah 1,2,3,4,&5
71- Ƙarshen Alewa Ƙasa
72- Musha Dariya
73- Gajerun Labarai
74- Amarzadan A Birnin Aljanu
75- Amarzadan Maraba A Farsiyas
76- Amarzadan Da Zoben Farsiyas
77- Rayuwa Bayan Mutuwa
78- Kimiyyar Sararin Samaniya
79- Kimiyya Da Al'ajaban Alqur'ani
80- Dabarun Rubuta Ƙagaggun Labarai
81- Jagoran Nazarin Waƙar Baka
82- Rubutun Wasiƙa A Dunƙule
83- Jagoran Nazarin Ƙagaggun Labarai
86- Ƙaidojin Rubutun Hausa
87- Gandun Dabbobi
88- Wasanni Tashe
89- Zamanin Nan Namu
90-

17/02/2025

TARIHIN HARUNA UJI
An haifi Alh. Haruna Uji a Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, a shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma shine Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara shida mahaifinsa ya sakashi a makarantar Allo dake kofar gidansu, a gun wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya shafe wajen shekaru uku yana wannan Makaranta a Gandun sarki, daga nan s**a tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa wanda take gabas da Hadejia, mai nisan kilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar biyu suna karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu karatu mai dama.

Bayan nan s**a bar Birniwa s**a dawo Hadejia s**a ci gaba da karatu a Gandun sarki. Wannan yasa ya samu karatu mai dama fiye da sauran yara musamman wadanda s**a zauna a gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. A wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya kula da yara tare da koya musu karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara goma sha biyu, bayan ya samu karatu mai dama.
Hadejia A yau!

1.1, ASALIN INKIYAR HARUNA UJI..
Sunansa na yanka Haruna, yaci sunan wan Mahaifinsa, wato Mallam Haruna. Mallam Haruna mai sunan Uji yana da mata mai suna IYA KURA, Lokacin Uji yana karami matan kanin Babansa suna masa wasa suna ce masa Mijin Iya Kura, Mijin Iya Kura’ A wannan Lokacin yara kannensa basu da baki, sai suke ce masa, Ujin Iya Kura. Maimakon Mijin Iya Kura. Wannan shine Asalin inda Haruna Uji ya samo Inkiyar Uji. Tun ana danganta sunan da Iya Kura har aka daina ake cewa Uji.

1.11, SIFFAR HARUNA UJI.
Haruna Uji baki ne, mai matsakaicin tsawo, yana da jiki matsakaici, ga farin hakora da bakin gashi, yana yawan barin gashin baki, ga magana (Idanu) haka kuma, ma’abocin barin suma ne, yana da Murya mai zaki da kauri kadan, kuma Gwanin Ado ne, da manyan kaya na sarauta. Kuma yakan saka ‘yar shara, musamman lokacin zafi.

Alh. Haruna Uji mutum nd mai fara’a da kyauta, domin abin hannunsa bai r

04/01/2025

عندما أقول لك :أنا ذاكر الله،لأني تخرجت ب مدرسة الشيخ محمد ثاني ذاكر هطيجية!!!، فهل تعرفه يا رجل!؟؟؟

إن قلت لا ! فالإجابة كمايلي :
هو أحد الكبار العلماء الذين جمعوا بين علم الظاهر والباطن، ولكنه لما تبحر في الشريعة،انغمس بحر الحقيقة، فأنسى الناس مقامه في الشريعة نوعا ما، مع علمهم بتفننه فيها،
حقيقة لا أستطيع أن أبلور ما تكنه صدري من الاعتراف بجميل الشيخ ومحاسنه، ولكني ألتمس عذر ،فأقول جزاه الله عني كل خير،
كنت رياحي لما تتلمذت على يد الشيخ، لم يعرف ضميري أحد أثر في حياتي مثل الشيخ،فله مني جميع باقات الشكر🙏🙏🙏
أطال الله بقاءه بالصحة والعافية ،بجاه من بالمدينة روضته، صلى الله عليه وسلم

Address

حارة ميد هطيجة
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when المركز الثقافي للدراسات الإسلامية، واللغوية،هطيجة جغاوا نيجيريا posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share