Aliyu musas

Aliyu musas Muna alfahari da xuwanku wannan gida me albarka

Wllh ba tsafi bane ka taba koren zai canza kala idan kayi saving a gallery ka Duba zai canza kala idan ka send na emojis...
05/04/2025

Wllh ba tsafi bane ka taba koren zai canza kala idan kayi saving a gallery ka Duba zai canza kala idan ka send na emojis Nan ma ya canza kala😍💕😠🥴🙄🤔

GUBA MAI KASHE MAZAWata rana wata kyakkyawar yarinya ta gaji da rayuwar Aurenta tana son kashe mijinta. Ran nan da safe ...
27/02/2025

GUBA MAI KASHE MAZA
Wata rana wata kyakkyawar yarinya ta gaji da rayuwar Aurenta tana son kashe mijinta.

Ran nan da safe sai ta ruga wurin mahaifiyarta, ta ce mata: “Mahaifiyata, na gaji da mijina, ba zan iya hakuri da tsiyatakunsa. Ina so in kashe shi, amma ina tsoron dokar kasa ta k**a ni, ko za ki iya taimaka min mahaifiyata?"

Sai Mahaifiyar ta amsa:

- Eh 'yata zan iya taimaka miki, amma, akwai ɗan ƙaramin aiki a haɗe da hakan.

'Yar ta ce, "wane aiki ne? Ni a shirye nake, kuma a shirye nake in ɗauki duk wani aiki da aka haɗa don kawar da shi."

Ok, Innar ta ce:

1. Za ki yi sulhu da shi, don kada wani ya yi zargin ki idan ya mutu.

2. Za ki rika yi masa ado da kanki domin ki dawo k**ar wata budurwa abar sha'awa gare shi.

3.. Dole ne ki kula da shi sosai kuma ki kasance mai kyautatawa da godiya gare shi.

4.. Dole ne ki kasance mai hakuri, mai son sa da rashin kishi, ki zama mai yawan saurare, ki zama mai mutunci da biyayya gare shi.

5. Ki rika kashe masa kudinki, kada ki yi fushi ko da bai ba ki kudin komai ba.

6.Kada ki daga murya a kan nasa amma ki karfafa zaman lafiya da soyayya domin kada a taba zargin ki idan ya mutu.

"Za ki iya yin duk wadannan?" Mahaifiyar ta tambaye ta.
"Eh, zan iya," ta amsa.
"Ok", in ji uwar.

Ki dauki wannan hodar ki ba rika zuba kadan a cikin abincinsa na yau da kullum, a hankali za ta kashe shi.

Bayan kwana 30 sai matar ta dawo wurin mahaifiyarta ta ce:

Mama yanzu ba ni da niyyar kashe mijina. A yanzu na kara son sa saboda ya canza gaba daya. Yanzu ya zama miji mai dadin zama sosai fiye da yadda na zata.

Me zan yi don hana gubar kashe shi?

Don Allah ki taimaka min mahaifiyata

Mahaifiyar ta amsa;
Kar ki damu 'yata. Abin da na ba ki kwanakin baya shi ne garin kurkur ne kawai. Ba zai taba kashe shi ba.

A zahirin gaskiya ke ce gubar da ke kashe mijinki a hankali cikin haifar da tashin hankali da ɓacin rai.

Mata wannan babban DARASI

Allah yasa mudace

30/11/2023

The 'perfectly preserved' 300-year-old Chinese mummy, a marvel of preservation, undergoes a mysterious transformation to black a day after the coffin's unveiling. 🏺🖤

Read more: https://t.co/8mcxzwMJiu

waishi shalele baya zama ba aiki ne
26/11/2023

waishi shalele baya zama ba aiki ne

16/11/2023
TURKISH I.Manzon Allah {ﷺ} Yace: “A soka wa dayan ku ƙusa ta baƙin ƙarfe (a kansa) yafi masa alheri da ya taɓa Macen da ...
05/10/2023

TURKISH I.
Manzon Allah {ﷺ} Yace: “A soka wa dayan ku ƙusa ta baƙin ƙarfe (a kansa) yafi masa alheri da ya taɓa Macen da ba ta halatta gare shi ba"

ALLAH ka tsare mana imanin mu.
Tafarkin tsira

MUTUWA DOLE CE🌹= Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko 'Ya'Yanka b***e ...
05/10/2023

MUTUWA DOLE CE

🌹= Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko 'Ya'Yanka b***e makubta. A wannan lokacinne Dan Adam yakanji Qishirwa mai tsanani wacce sai ya gwammaci inama yabayar da dukkan abunda ya mallaka domin abashi ruwan koda kurbi guda ne!!.😭

ZAFINDA BAWA YAKEJI YAYIN FITAN RAI...

🌹= Hakika Fitan Rai yanada wani irin Radadi wanda babu mai saninsa saidai mamacin..😭

🌹= mamaci yayinda Ransa yakusa fita, mauryansa takan karyewa, karfin jikinsa yakan tafiya, babu damar eihu ko kururuwar zafinda yakeji, domin zafin mutuwa yariga ya ratsa dukkan sassan jikinsa..😭

🌹= Bazai samu daman neman taimako ba, ballantana a dauke masa zafin radadin da yakeji, sai yayi fatan wannan nishinda yakeyi ko zaizama dalilun samun rangwame amma inaa.!!😭

🌹= idan har akwai ragowar wani Qarfi a gareshi shine za'a rinka jin wani gurnani yana fitowa daga chan chikin Qirjinsa da makogoransa yayinda rai yazo fita..Alhali launin fiskansa ya chanza saboda tsananin halinda yake cikiii!!.😭

🌹= A wannan lokacin Duniya da dukkan abin cikinta zasu zamanto ba komaiba agunsa, Ballatana Dukiya ko Mulki ko wani Gata a wannan lokacin 'Dan Adam zai gane cewa ashe shi ba komai bane... kuma tundaga sannan zai fara nadamar lokutan rayuwarsa da s**a tafi awajen sa'bon Allah!!.😭

🌹= zan mutu
zaka mutu
zaki mutu
wlh watarana za'a wayi gari babu mu,
wannan Duniyar da muke nema,
wannan Duniyar da mukewa ado,
wannan Duniyar da muke tak**a da ita,
wlh ba matabbata bace,,😭

🌹= wata rana zamu tattaru a gaban mahaliccin mu domin auna ayyukan mu, Allah ka gafarta mana badon Halinmu Ba..👏

DUK WANDA WANNAN SAKO YAXO MASA YAYI KOKARI YA TURA WASU DOMIN NEMAN GAFARAN ALLAH.
YA ALLAH KAGAFAR TAMANA ZUNUBANMU.

✍ Buhari Ibrahim Ango

Wani Alkali Da Aka Taba Dayewa Fatar Jiki Kamar Yadda Akeyiwa Rago... An taba yin wani sarki da ake kira Cambyses II a d...
06/09/2023

Wani Alkali Da Aka Taba Dayewa Fatar Jiki Kamar Yadda Akeyiwa Rago...

An taba yin wani sarki da ake kira Cambyses II a daular Farisa A karni na 16th, shekaru kusan 500 kafin zuwan Annabi Isa (a.s)

Shi wannan sarki babu sassauchi a harkarsa ko kadan idan mutum yayi ba daidai ba.

Wata rana wani alkali a masarautar ya karbi chin hanchi a wajen wani, ya yanke hukunchi na zalinchi da son rai.

Sai labari yaje wajen sarki Cambyses II.

Bayan sarki ya tabbatar da karbar chin hanchi da kuma yin hukunchin son kai, sai sarkin ya bada umarnin a daye fatar jikin alkalin yana raye a matsayin hukunchin laifuffukan da ya aikata shima.

Kafin a zartar da wannan umarni, sarkin ya tambayi Alkalin da ya fadi sunan wanda yake so ya gaje shi a kujerar alkalanchin.

Sai alkalin ya bada sunan dansa, Otanes.

Sarki ya aminche aka nada Otanes a matsayin sabon alkakin daular.

Sai aka daye fatar jikin tsohon alkalin a raye, wanda azaba tasa kafin a gama ya mutu.

Da aka chiro fatar, sai sarkin yache a shinfidata akan kujerar sabon alkalin.

Kullum alkalin idan zai yanke hukunchi sai ya tuna chewa akan fatar babanshi yake zaune, wanda sarki yasa aka daye saboda karbar chin hanchi da kuma yin hukunchin son kai da zalinchi.

Tabdi! Lallai An Tabka Danyen Hukunchi A Shekarun Baya

Nima na chiAlbarkacinMai dukaDan allah ku yafe
06/09/2023

Nima na chi
Albarkacin
Mai duka
Dan allah ku yafe

Address

Gjhh
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu musas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Aliyu musas:

Share