07/08/2024
ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE
Ina masu sha'awar koyon Larabci! Ku ƙaraso ga wani ƙayataccen aji damun ƙauri, ya ji kayan haɗi da kayan ƙamshi !! A sauƙaƙe za ka koyi Larabcin buƙatunka na yau da kullum, wato Larabci dai-dai da zamani da sauyawarsa.
Mun tanadi zafafan (handouts), domin samun damar naƙalta darasi cikin nutsuwa da nishaɗi.
Kuɗin rijista N5,000.
Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:
https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1