اتحاد طلاب كنو بالجامعة الإسلامية بالنيجر

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • اتحاد طلاب كنو بالجامعة الإسلامية بالنيجر

اتحاد طلاب كنو بالجامعة الإسلامية بالنيجر Nationala association of kano state student islamic universty Niger chapter NAKSS

27/08/2023
*SANARWA!*     *SANARWA!!*   *SANARWA!!!*Kungiyar dalibai yan jahar kano dake karatu a birnin Niamey tana mai sanar daka...
20/08/2023

*SANARWA!* *SANARWA!!* *SANARWA!!!*
Kungiyar dalibai yan jahar kano dake karatu a birnin Niamey tana mai sanar dakai ke cewa zata je kai dalibai su zana jarrabawar shiga Islamic university of Niger ta kowacce hanya da akebi a shiga kasar Niger saboda jama'a suna cewa wai ai an hana shiga wanda wannan ba haka bane ana shiga kasar Niger har yanzu kuma zamubi duk hanyar da ake bi wajan shiga din saboda haka muke kira ga masu sha'awar zana wannan jarrabawa da su zama cikin shiri suzo suyi duk takardun da ake bukata lokaci yana kurewa ga duk wanda yakeda sha awa.
Kudin mota: 25000
Ranar tafiya: 6/9/2023
Ranar jarrabawa: 11/9/2023
*KARIN BAYANI*
Biyan kudinka da wuri shine yake nuna cewar za'a tafi dakai wannan jarrabawar.

Ayau asabar 15/7/2023 muka fara gabatar da daura ga dalibai maza da mata masu sha awar zuwa jami ar musulunci dake kasar...
16/07/2023

Ayau asabar 15/7/2023 muka fara gabatar da daura ga dalibai maza da mata masu sha awar zuwa jami ar musulunci dake kasar Niger da ma sauran Jami at dake birnin Niamey. Wannan daura zata ciga har zuwa ranar 15/8/2023 Ranat za a tsaida wannan daura kuma an fara tattara takardu daga yau har zuwa 1/9/2023. Allah ya bada ikon zuwa

To jama a ga dama
07/07/2023

To jama a ga dama

Secretary National association of kano state student Niger chapter NAKSS
07/06/2023

Secretary National association of kano state student Niger chapter NAKSS

Treasurer National association of kano state student Niger chapter NAKSS
07/06/2023

Treasurer National association of kano state student Niger chapter NAKSS

Vice President Nationala association of kano state student Niger chapter NAKSS
07/06/2023

Vice President Nationala association of kano state student Niger chapter NAKSS

President National association of kano state student Niger chapter NAKSS
07/06/2023

President National association of kano state student Niger chapter NAKSS

15/08/2022

السلام عليكم

Address

FCE Kano
Kano

Telephone

+2349034693970

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when اتحاد طلاب كنو بالجامعة الإسلامية بالنيجر posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share