Usman Junaid Zakariyya

Usman Junaid Zakariyya Karantarwa tareda tunatar dajuna akan ilimin addini da sunnar annabi MUHD (SAW)

05/01/2026

سبحان الله و بحمده

05/01/2026

Salamu Alaikum Jama’a, Barkanmu da safiyar litinin din 2026...

Let's Go, wanda yayi maka kaima kayi masa...

🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Da ace dan'adam zai ringa tserewa arziqinsa kamar yadda yake tserewa mutuwa, da arziqinnasa ...
03/01/2026

🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Da ace dan'adam zai ringa tserewa arziqinsa kamar yadda yake tserewa mutuwa, da arziqinnasa ya riskeshi kamar yadda mutuwa take riskarsa.🌹🌹

Abu Na'im.

⚫FA'IDARMU TA YAU⚫ ▪️Ibnu sireen R.A yace :  Zalinci ne ga dan'uwanka musulmi, ka ringa fadar mummunar dabi'arsa, kuma k...
03/01/2026

⚫FA'IDARMU TA YAU⚫

▪️Ibnu sireen R.A yace : Zalinci ne ga dan'uwanka musulmi, ka ringa fadar mummunar dabi'arsa, kuma kana 6oye alkhairinsa.▪️

Alistizkhaar...8/562.

💦Allah S.W.T yace { Kace haqiqanin masu asara sune wadanda sukayi asarar kawunansu da iyalansu a ranar alqiyama, ku saur...
03/01/2026

💦Allah S.W.T yace { Kace haqiqanin masu asara sune wadanda sukayi asarar kawunansu da iyalansu a ranar alqiyama, ku saurara ku ji, wannan itace asara mabayyaniya}💦

🟤JAN KUNNE GAME DA QIN HALARTAR SALLAR JUMA'A.🟤 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace :  Ko dai wasu mutane subar dabi'ar qin zuwa s...
03/01/2026

🟤JAN KUNNE GAME DA QIN HALARTAR SALLAR JUMA'A.🟤

🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ko dai wasu mutane subar dabi'ar qin zuwa sallar juma'a, ko kuma Allah ya tottoshemusu zukatansu, sannan su kasance daga cikin gafalallu.🌹🌹

Muslim

♦️▪️Dolene ga mai hankali ya ringa tambayar kansa, a lokacinda yake gudun zafin duniya, ME YA TANADARWA ZAFIN LAHIRA DA ...
03/01/2026

♦️▪️Dolene ga mai hankali ya ringa tambayar kansa, a lokacinda yake gudun zafin duniya, ME YA TANADARWA ZAFIN LAHIRA DA WUTAR LAHIRA ?▪️♦️

Daya daga cikin kyawawan magoya bayan Senegal a gasar AFCON da ke gudana a Maracco.Me buƙatar magana da ita ya tuntuɓi n...
02/01/2026

Daya daga cikin kyawawan magoya bayan Senegal a gasar AFCON da ke gudana a Maracco.

Me buƙatar magana da ita ya tuntuɓi number da ke comment section 👇👇

Kada mu manta da salati ga fiyayyen a wannan rana me albarka
02/01/2026

Kada mu manta da salati ga fiyayyen a wannan rana me albarka

Kai yanzu idan aka ce maka wannan bata da kyan hali kai kasan dole sai dai idan akasi aka samu wanda kuma normally daman...
01/01/2026

Kai yanzu idan aka ce maka wannan bata da kyan hali kai kasan dole sai dai idan akasi aka samu wanda kuma normally daman ɗan adam ajizi ne 9 yake bai cika 10 ba. Allah ya kyauta.🙏

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Junaid Zakariyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share