مؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع للتعاون الإسلامي العالمي كنو نيجيريا.

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • مؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع للتعاون الإسلامي العالمي كنو نيجيريا.

مؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع للتعاون الإسلامي العالمي كنو نيجيريا. Wannan Cibiya Mai suna Asama anbudeta ne don Taimakon Addinin Musulunci tare da Isar da Saqon Annabi S.A.W.

Aikinta Shine Gina Masallatai da Makarantun Alkur'ani Mai Girma.

Taron Murnar Kammala Haddar Izifi (30) daga Makarantar Shaik Muhmd Rabiu G/dutse (Mu'assasah) Ranar Asabar 08/06/2024.
10/06/2024

Taron Murnar Kammala Haddar Izifi (30) daga Makarantar Shaik Muhmd Rabiu G/dutse (Mu'assasah) Ranar Asabar 08/06/2024.

Shaik Muhmd Rabiu Tahfeezul Qur'an G/dutse Kano.
14/05/2024

Shaik Muhmd Rabiu Tahfeezul Qur'an G/dutse Kano.

14/05/2024
 #أئمة صلاة التراويح والتهجد لمساجد التابعة لمؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع خادم القرآن لعام ١٤٤٥ه‍ - ٢٠٢٣.  Sallar Tar...
17/03/2023

#أئمة صلاة التراويح والتهجد لمساجد التابعة لمؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع خادم القرآن لعام ١٤٤٥ه‍ - ٢٠٢٣.
Sallar Tarawih da Tahajjud kenan Na Masallatan cibiyar Addinin Musulunci ta Shaik Muhmd Rabi'u na Shekarar 1444Ah - 2023.

Allah yajikan Gwani Mal Lawan Gaya. Ya bashi Aljanna Madaukakiya.
23/02/2023

Allah yajikan Gwani Mal Lawan Gaya. Ya bashi Aljanna Madaukakiya.

Allah kabamu Albarkar Alkur'ani.
15/02/2023

Allah kabamu Albarkar Alkur'ani.

Taron Saukar Alkur'ani Mai Girma kenan dg Makarantar (Faidatul Islamiyya) dake Garin Port Harcourt cikin State din Bayel...
12/02/2023

Taron Saukar Alkur'ani Mai Girma kenan dg Makarantar (Faidatul Islamiyya) dake Garin Port Harcourt cikin State din Bayelsa.

  Limanci kenan yayin Ziyarar da yakai Mu'assasah ta Shaik Muhmd Rabi'u Dake Unguwar Sani Mai Nagge Kan.
05/02/2023

Limanci kenan yayin Ziyarar da yakai Mu'assasah ta Shaik Muhmd Rabi'u Dake Unguwar Sani Mai Nagge Kan.

Saukar Alkur'ani kenan bisa Jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano   Wanda Imam Dr. Gwani Yusuf Khalifa Is'haq Rabiu ya gaba...
28/01/2023

Saukar Alkur'ani kenan bisa Jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano Wanda Imam Dr. Gwani Yusuf Khalifa Is'haq Rabiu ya gabatar.

05/01/2023

إذا أردت أن تعيش حياة سعيدة ،فاربطها بهدف،وليس بأشخاص أو أشياء.
أسعد الله صباحكم بالخير واليمن والسعادة.

Daliban bangaren Arabiyyah kenan Lokacin da suke tsaka da Rubuta Jarrabawar English (NBAIS). Allah yashige gaba.
01/07/2022

Daliban bangaren Arabiyyah kenan Lokacin da suke tsaka da Rubuta Jarrabawar English (NBAIS). Allah yashige gaba.

07/05/2022

Address

Aminu Kano Way G\/dutse Kano
Kano
MU'ASSASA.

Telephone

+2349073335666

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when مؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع للتعاون الإسلامي العالمي كنو نيجيريا. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share